Babban jigo a jam’iyyar APC kuma tsohon gwamnan Legas, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, yunwa ta ishi ‘yan Najeriya kuma sun gaji, an haka a daina kame-kame kawai a basu tallafi.
Ya bayyana hakane a wajan taron bikin cikarsa shekaru 69 da aka yi a Kano.
Tinubu yace saboda matsin da aka shiga, kasar Amurka ta warewa jama’arta Tallafin Dala Tiriliyan 1.9, kuma tana shirin kara basu wani tallafin. Yace irin abinda ya kamata Najeriya ta kwaikwaya kenan.
“It is time to put stimulus in place. This is no time for austerity. I hope you listen carefully. This is not the time to constrain the economy. This is the time to create the opportunity.
LIKE & FOLLOW US ON FACEBOOK & TWITTER