Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wadanda Suka Kashe Tsohon Kwamishina a Katsina
Babbar Kotun Jihar Katsina mai lamba 9, karkashin jagorancin Mai Shari’a I.I. Mashi, ta yanke hukuncin kisa ga mutum biyu da aka samu da laifi a kisan gilla da aka yi wa tsohon Kwamishinan Kimiyya da Fasaha na Katsina, marigayi Honourable Rabe Nasir, a shekarar 2021....
Read more