Gwamnatin Kaduna Ta Fara Karɓar Harajin Signboard a Makarantun Islamiyya — Inda Malamai ke Cece-Kuce
Wasu malamai a jihar Kaduna sun nuna rashin jin daɗi kan matakin da gwamnati ta ɗauka na karɓar kuɗin haraji daga makarantun Islamiyya, abin da suka ce zai ƙara musu nauyi a lokacin da ake fama da matsin tattalin arziki. Ɗaya daga cikin malaman, Sheikh Muhammad...
Read more











