Wanan na zuwa ne lokacin da hukumar ta gargadi al’uma da akiyaye, inda tace zata dauki mataki a kan dukan masu yunkurin tada zaune tsaye.
Sai dai lokacin zabe, ansama wasu matasa dauke da muggan makamai inda suke kokarin kawo rikici ko yamusti lokacin da ake kokarin kada kuri’a.
Saidai rundunar batayi kasa a gwiwa ba, inda suka kama mutane da dama.
Rundunar ta bayyana gurfanar da akalla mutane 333 da aka kama da yunkurin kawo yamusti lokacin zabe.
KU BIYO MU A FACEBOOK










