">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Monday, October 13, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

Yan bindiga sun sace mutum 60 a Zamfara.

by Abubakar Ismail kankara
August 21, 2021
in Tsaro1
0
Yan bindiga sun sace mutum 60 a Zamfara.
Share on FacebookShare on Twitter
">

RelatedPosts

‘YAN BINDIGA SUN AFKAWA KAUYEN JEKA AREDA KARAMAR HUKUMAR KANKARA.

Jami’an Tsaron ‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani Ƙasurgumin Dan Ta’adda Mai Suna Likita.

Bazamuyi Sulhu Da Ýan Bindiga Ba – Buhari

Saurari Shiein Hasken Tsaro

">

‘Yan bindiga sun sace mutum 60 a Zamfara.

Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan fashi ne sun yi garkuwa da gwamman mutane bayan wani hari da suka kai a ƙauyen Rimi da ke Ƙaramar Hukumar Bakura ta Jihar Zamfara ranar Juma’a.

Kwamishinan Yaɗa Labarai Ibrahim Dosara ya tabbatar da kai harin, yana mai cewa kusan mutum 60 ne ‘yan bindigar suka sace, amma ya ce ba a tabbatar da adadin ba tukunna.

“A safiyar yau [Juma’a] mun tashi da labarin cewa ‘yan fashi sun afka wa ƙauyen Rimi sun sace mutum 60, duk da cewa ba a tabbatar ba,” kamar yadda ya faɗa wa gidan talabijin na TVC.

Ya ƙara da cewa “jami’an tsaro da na gwamnati na ƙoƙarin tabbatar da ainahin adadin mutanen da kuma waɗanda aka ji wa rauni”.

“Bakura hanyar ɓarayi ce wadda ta dangane da Dansadau zuwa Birnin Gwari [a Jihar Kaduna] da kuma wasu sassa na Jihar Neja,” a cewarsa.

A ranar Litinin da ta gabata wasu ‘yan fashin suka sace ɗalibai da malami da kuma iyalan malamin daga kwalejin harkokin noma ta garin na Bakura.

">
Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail Kankara is the founder and CEO of AIACCESS Contractors and the Managing Editor OF Daily Episode

Related Posts

Yan bindiga sun sace mutum 60 a Zamfara.

‘YAN BINDIGA SUN AFKAWA KAUYEN JEKA AREDA KARAMAR HUKUMAR KANKARA.

by Abubakar Ismail kankara
January 4, 2022
0

Ruhontonni sun tabbatar dacewa dasanyisun safiyar yau Talata yanbindiga dauke da bindigu kirar Ak47 suka afkawa garin Jeka Areda dake...

Jami’an Tsaron ‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani Ƙasurgumin Dan Ta’adda Mai Suna Likita.

Jami’an Tsaron ‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani Ƙasurgumin Dan Ta’adda Mai Suna Likita.

by Abubakar Ismail kankara
August 21, 2021
0

  Jami'an ƴan sanda sun kama wani ɗan ta'adda da ake masa lakabi da Likita a kan hanyar Akwanga jihar...

Bazamuyi Sulhu Da Ýan Bindiga Ba – Buhari

Bazamuyi Sulhu Da Ýan Bindiga Ba – Buhari

by Maryam Umar Said
August 5, 2021
0

Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewar bazata yi sulhu da masu garkuwa da mutane da kuma 'yan bindiga ba. Karamin...

Saurari Shiein Hasken Tsaro

Saurari Shiein Hasken Tsaro

by Abubakar Ismail kankara
March 22, 2021
0

https://soundcloud.com/dailyepisode/shirin-hasken-tsaro https://youtu.be/FeFR1E83bQc   DAILY EPISODE HAUSA KU BIYO MU A FACEBOOL DA TWITTER  

Next Post
Jami’an Tsaron ‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani Ƙasurgumin Dan Ta’adda Mai Suna Likita.

Jami'an Tsaron 'Yan Sanda Sunyi Nasarar Kama Wani Ƙasurgumin Dan Ta'adda Mai Suna Likita.

15 Daga Cikin Daliban Bethel Baptist Sun Qara Samun Kubuta – Kaduna

15 Daga Cikin Daliban Bethel Baptist Sun Qara Samun Kubuta - Kaduna

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In