Ruhontonni sun tabbatar dacewa dasanyisun safiyar yau Talata yanbindiga dauke da bindigu kirar Ak47 suka afkawa garin Jeka Areda dake kimanin kilomita 35 dagarin Kankara.
Harya zuwa Lokacin damuke hada maku wannan ruhoto bamusamu irin aikin ta’addacin da suka gudanar ba agarin na jeka Areda
Amma dazaran muka Kammala samun sahihan alkalumma samu sanar maku.
Awani labarin Mai kamar da wannan Yan bibdigar sun sunkai hari a Kauyen Awasuke da tsakar Rana inda Suka karbewa al’ummar kauyen wayoyinamsu.