Wani Kwararen Likitan tiyata a kasar Amurka Mai suna Dokta Robert Montgomery ya bayyana nasarar dasa wa wani mutum kodar daba, wato alade.
Dokta Robert Montgomery ya bayyana cewa hakan naiya kawo sauki wajen karancin samun koda ga masu nema.
Saidai kwakwalar mutumin da akayima aikin tiyatar tana cikin barazana a inda yake kwance a gadon asibiti bayn ta daina aiki.
Masana sunce ita kodar alade tayi kamancecenuwa data dan Adam wace kaiya zama ajikin dan Adam batareda wasu kwayoyin halitarsa tadaina aiki ba.Kwakwalar Maralafiyar tadaina aiki ne tun bayan dashenda Dokta Robert Montgomery yayi masa da kodar alade, lamarinda yasa jama’a ke cire tsanmani da maralafiyan.
Tuni dai masana kiwon lafiya suka cigabda bincike bayan faruwar lamarin.
Aikin tiyatar ya gudna ne a wani asibiti dake a Jami’ar New York har na tsawon sa’oi biyu.