">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Tuesday, October 14, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

RAMADAN IFTAR: Shugaban Majalissa Ya Bukaci Gina Gidaje Ga Abokan Aiki

by Abubakar Ismail kankara
May 5, 2021
in Uncategorized
0
Share on FacebookShare on Twitter
">

Daga. Abdullahi  Alhassan

 

A wani ya nayi na Karfafa halaga Mai dorewa tsakanin bagaren yan majalissa dana Bangaren zartarwa don cigaban Jahar Bauchi , Gwamna Bala Abdulkadir Muhammad,Ya gaiyaci Yan Majalissar dokokin Jahar don bude bakin azumin watan Ramadana a fadaar Gwamnatin jahar,

da yake jawabi a lokacin bude bakin Kakakin Majalissar dokokin Jahar Bauchi ,Honarabul Abubakar Y Sulaiman , ya gode wa Gwamnan da wan nan Karamci na girmama su wanda yace hakan zai karfafa dangon zumunci tsakanin su da Gwamnatin Jahar don ciyar da jahar gaba,

RelatedPosts

Daga Aikatau Zuwa Mallakar Filaye: ‘Matan da ke Alfahari da Sauyin da Suka Samu’

Yan sanda a Kano Sun Gurfanar da Mutane 333 Da Aka Kama Lokacin Zaben Cike Gurbi a Kotu

Yadda Aka Gudanar da Aikin Gyaran Makabarta a Dala

Wani Magidanci Yayi Yunƙurin Kashe Kansa Tare da Yanke Al’aurarsa Sabida Matar Daya Saka Taki Amincewa Ta Dawo


Honarabul  Abubakar , ya nuna godiyar sa amadadin yan Majalisar ta 9 ga Gwamnan dan basu kulawa ta musamman da yakeyi  ganin yarda yake biyan su albashinsu dama sauran hakkokinsu akan kari ,dama sauran bukatun su yau da kullun,

Yayin kuma da  yabawa Gwamnan kan aiyukan da yake cigaba da gudanarwa a fadin Jahar,in da ya bukace shi da ya gyara Ginin Majalisar dokokin jahar,
ganin cewa ginin ya jima tun shekara ta 1977 da aka yi shi,

Ya kuma cigaba da cewa”Mai girma Gwamna muna ganin sauran Gine-ginan Majalisssu a fadin kasar nan ,inda zakaga gini ne na zamani da kuma kayan zamani wanda hakan zai rage jinkiri wurin gudanar da aikin mu, lna rokonka da ka gyara mana, kuma nasan zaka gyara mana , zai sa muriga gudanar da aikin mu cikin kyakkyawa yanayi .

Abu na biyu,”wadan sun mu suna zama ne a wurare wani iri gaskiya wanda basu da cikekken tsaro da kuma suna lya fadawa ko wani irin hadari, nasan kayi niyar gina gidaje na falan Gwamnati uku , to a gaggauta da kuma fadada aikin da muma yan majalisa mu samu,

Wasu daga cikin yan majalisar da suka tofa albarkacin bakin su yabawa Shugabancin Kakakin Majalisar sukayi tare kuma da yabawa Gwamnan don wan nan Gaiyatar su da yayi don bude bayi dashi.

Da yake Nashi jawabin Gwamnan Jahar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Muhammad, gode wa yan majalisar ya yo kan goyan baya da suke bawa Gwamnatin sa inda ya dora cigaban kan yan majalisar na bash duk goyan bayan da ya samu nasarori akan kwazun da suke nunawa don ciyar da jihar gaba.

Ya cigaba da cewa da farko an dauka cewa za’a ringa samun tashin tashina tsakanina da yan majalisar jahar nan ganin cewa yan jam’iyar adawa ne suka cikata ta APC ,sai Allah yasa da Shugabanin da sauran yan majalisar jahar ce suka sa gabansu  , to sai gashi kuma babu ,saboda sa bukatun ganin  majalissar jahar suka sa agabansu don yiwa jama’a aiki da kuma sauke nauyin da aka daura musu don ciyar da jahar gaba,

Lalle wan nan abun koyi ne da yakamata sauran Jahohi sukoya , shi yasa zakaga ana kirana daga wasu jahohi a kasar nan cewa wai menene sirrin ne?
Wasu ma zakaga jam’iyarsu daya da Gwamnan su amma suna samun matsala a tsakanin us.

To wan nan fa yin Allah ne kawai, saboda haka na gode muku, kuma  lna kiran ku da kuguji yan cece kuce, da zasu kawo muku maganganu mutane nima haka nakeyi shi yasa kuke ganin na zauna lafiya , saboda haka muyi watsi da bambance- bambance ,kuma muyi wa kowa adalci.

">

Duk da karancin Kudi da jahar ke fama dashi , munyi kokarin tattara kudin shiga tare kuma da toshe kafafen da za’a riga samun sulawawar kudin jahar daga asusunta, to yanzu zamu dokufa ne wurin samar wa Jama’a aikin yi don karfafa su tare kuma da Aiwatar da aiyukan raya kasa a kowani yanki  don ciyar da jahar gaba, batare da nuna bambamcin jam’iya ba,
Saboda haka yan mazabu zasu riga girma ma wanda suke wakiltar su,

Daga karshe ya yi addu’ar kasancewar ko wan nen su a babban matsayi nan gaba.

">

DAILY EPISODE HAUSA

KU BIYO MU A FACEBOOK DA TWITTER

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail Kankara is the founder and CEO of AIACCESS Contractors and the Managing Editor OF Daily Episode

Related Posts

Daga Aikatau Zuwa Mallakar Filaye: ‘Matan da ke Alfahari da Sauyin da Suka Samu’

Daga Aikatau Zuwa Mallakar Filaye: ‘Matan da ke Alfahari da Sauyin da Suka Samu’

by Yahuza Bawage
October 6, 2025
0

A wasu yankuna da ke kudancin jihar Kaduna a arewacin Najeriya, mallakar fili, musamman na noma, wani abu ne da...

zaben cike gurbi

Yan sanda a Kano Sun Gurfanar da Mutane 333 Da Aka Kama Lokacin Zaben Cike Gurbi a Kotu

by Abubakar Ismail kankara
August 18, 2025
0

Tun bayan kammala zaben cike gurbi da aka gudanar a fadin kasar nan, rundunar yan sandan jahar ta bayyana irin...

Yadda Aka Gudanar da Aikin Gyaran Makabarta a Dala

Yadda Aka Gudanar da Aikin Gyaran Makabarta a Dala

by Abubakar Ismail kankara
August 18, 2025
0

Duba da yadda rashin magudadan ruwa ke sanadiyar rubtawar kabaruruka musamman a lokutan damina, al’ummar unguwar Dala da kewaye dake...

yunƙurin kashe kansa

Wani Magidanci Yayi Yunƙurin Kashe Kansa Tare da Yanke Al’aurarsa Sabida Matar Daya Saka Taki Amincewa Ta Dawo

by Abubakar Ismail kankara
August 17, 2025
0

Rahotanni daga Jihar Borno sun bayyana cewa wani mutum mai shekara 50 da aka bayyana sunansa da Modu Isa ya...

Sarkin Rano Ya Haramtawa Iyaye Aurar da ’Ya’ya Mata Kafin Kammala Makarantar Firamare

Sarkin Rano Ya Haramtawa Iyaye Aurar da ’Ya’ya Mata Kafin Kammala Makarantar Firamare

by Abubakar Ismail kankara
August 16, 2025
0

A dai-dai lokacin da ake fama da yawan yaran da basa zuwa makaranta musamman a fadin arewacin kasar nan, mai...

Tsaro Ya Inganta

Kasa da Awa Ɗaya Bayan Ya Wallafa Cewa Tsaro Ya Inganta, ’Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa da Shi

by Abubakar Ismail kankara
August 15, 2025
0

Rahotan da Daily Episode Hausa ta tattara daka jaridar idon mikiya na nuna da cewa, yan bindiga dake yawan kashe...

Next Post
SALLAH: MARAYU NA CIKIN WANI HALI A NAJERIYA -MALAMIN ADDINI.

SALLAH: MARAYU NA CIKIN WANI HALI A NAJERIYA -MALAMIN ADDINI.

Kungiyar Buhari Nakowa (Buhari For All) Ta Tallafawa kimanin Jama’a 1172 A Garin Kankara Jihar Katsina.

Kungiyar Buhari Nakowa (Buhari For All) Ta Tallafawa kimanin Jama'a 1172 A Garin Kankara Jihar Katsina.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In