">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Friday, October 17, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

Mutumin Da Yake Sayar Wa Da ’Yan Bindiga Babura Ya Shiga Hannu A Kano

by Abubakar Ismail kankara
March 23, 2021
in Technologies
0
Mutumin Da Yake Sayar Wa Da ’Yan Bindiga Babura Ya Shiga Hannu A Kano
Share on FacebookShare on Twitter
">

’Yan sanda sun cafke wani mutum da ake zargi yana sama wa ’yan bindiga baburan da suke kai hare-hare a Jihar Zamfara.

Rahoton da shafin BBC Hausa ya ruwaito ya ce mutumin wanda aka kama a Jihar Kano, bayanai sun nuna cewa yana sayen baburan sannan ya kai wa ’yan bindigar a Jihar Zamfara inda suke saye a kan farashi mai yawan gaske.

Kakakin rundunar ’yan sandan Kano DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce mutum da aka kama ya shaida musu cewa ya sayar wa da ’yan bindigar akalla babura dari a kan farashin da ya haura naira dubu dari shida duk daya.

DSP Kiyawa ya ce bayanan sirri da suka tattaro a wurin wadanda mutumin yake sayen baburan a wurinsu a Jihar Knao sune suka taimaka wajen samun nasarar damke shi.

RelatedPosts

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 6 a Sakkwato

An kama matar da ake zargi da kai wa Bello Turji makamai daji a Zamfara

An Kashe Shahararren Dan Ta’adda Gwaska, Yayin Da Mazauna Yakin Yantumaki Ke Hijira Kan Tarar N30m Da Barazanar Kisa

Shugaba Buhari Ya Bukaci Shugabannin Tsaro Su Kawo Sabbin Dabaru Kan Tsaron Kasar Nan

Ya ce mutumi yak an shigo Kano daga Zamfara inda bayan ya sayi baburan sai ya sake komawa Zamfara domin ya kai wa ’yan bindigar su kulla cinikayyarsu.

“Babur yake sayarwa kirar Honda ACE 125, wanda ake kiransa da Boko Haram a can jihar Zamfara, wanda gwamnatin jihar tuni ta hana amfani da shi.”

“Idan suka zo jihar Kano sais u saya su sauya musu kwali, a hake suke shigar da shi daji, inda a can ake hada shi sannan su yi amfani da shi wajen kai wa mutane hare-hare,” in ji DSP Kiyawa.

Ya kara da cewa, sun kama mutumin ne da Babura guda biyu, wanda har an sauya musu kwali za a fitar da su daga Jihar Kano zuwa Zamfara.

Sau tari mutanen gari musamman a Jihohin da hare-haren ’yan bindiga suka yi kamari na Jihar Katsina da Zamfara, sun bayar a shaidar cewa ana kai musu hari ne a kan Babura, lamarin da ya sanya gwamnatin jihar Zamfara ta dauki matakin haramta amfani da wasu daga irin wadannan Babura don tabbatar da tsaro.

">

DAILY RPISODE HAUSA

KU BIYO MU A FACEBOOK DA TWITTER

">

 

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail Kankara is the founder and CEO of AIACCESS Contractors and the Managing Editor OF Daily Episode

Related Posts

hallaka ’yan ta’adda

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 6 a Sakkwato

by Abubakar Ismail kankara
January 18, 2025
0

Sojojin rundunar Operation Hadarin Daji sun hallaka ’yan ta’adda shida a wani artabu da ya faru a karamar hukumar Gudu,...

An kama matar da ake zargi da kai wa Bello Turji makamai daji a Zamfara

An kama matar da ake zargi da kai wa Bello Turji makamai daji a Zamfara

by Abubakar Ismail kankara
December 30, 2024
0

Bataliyar rundunar sojin Najeriya mai yaƙi da yan fashin daji a arewa maso yammacin Najeriya da ake kira da Operation...

yan bindiga

An Kashe Shahararren Dan Ta’adda Gwaska, Yayin Da Mazauna Yakin Yantumaki Ke Hijira Kan Tarar N30m Da Barazanar Kisa

by Abubakar Ismail kankara
February 11, 2022
0

Sama da mutane dubu daya mazauna kauyen Tashar Biri suka tsere daga kauyen da ke Yatumaki a karamar hukumar Dan...

Buhari Ya Nemi Shugabannin Tsaro Su Kawo Sabbin Dabaru Kan Tsaro

Shugaba Buhari Ya Bukaci Shugabannin Tsaro Su Kawo Sabbin Dabaru Kan Tsaron Kasar Nan

by Maryam Umar Said
September 8, 2021
0

A zaman da ya wakana a jiya Talata a fadar shugaban kasa kan yanayin tsaron kasar nan, shugaba Buhari ya...

Ýan Bindiga Sun Kai Sabon Harin Da Suka Yi Garkuwa Da Mutane 18 A Kaduna

Ýan Bindiga Sun Kai Sabon Harin Da Suka Yi Garkuwa Da Mutane 18 A Kaduna

by Maryam Umar Said
September 7, 2021
0

Ýan bindiga sun kai sabon hari a unguwar Keke da ke Karamar Hukumar Chikun ta Jihar Kaduna. Ýan bindigar sun...

Munyi Rashin Ýan Wasa Amma Hakan Bazai Kawo Mana Naqasu Ba – Ahmad Musa

Munyi Rashin Ýan Wasa Amma Hakan Bazai Kawo Mana Naqasu Ba – Ahmad Musa

by Maryam Umar Said
September 7, 2021
0

Canja shekar da wasu daga cikin ýan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagle sukayi bazai kawo naqasu a...

Next Post
Gwamnan CBN Da Hafsan Sojan Kasa Sun Ki Amsa Gayyatar Majalisa

Gwamnan CBN Da Hafsan Sojan Kasa Sun Ki Amsa Gayyatar Majalisa

Wata mata ta lakadawa Kishiyarta duka har lahira, Takuma Kona Gawar A Garin Minna

Wata mata ta lakadawa Kishiyarta duka har lahira, Takuma Kona Gawar A Garin Minna

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In