">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Saturday, August 16, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

Majalisar Wakilai Za Ta Tattauna Kan Kudirin Gyaran Haraji

by Abubakar Ismail kankara
February 12, 2025
in Uncategorized
0
Kan Kudirin Gyaran Haraji
Share on FacebookShare on Twitter
">
">

Majalisar wakilai za ta ci gaba da muhawara kan kudirin gyaran haraji da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar wa majalisar domin tantancewa da kuma amincewa.

A ranar 30 ga watan Nuwamban bara ne dai majalisar ta dakatar da muhawarar da ta ke shirin yi kan kudurorin har zuwa wani lokaci bayan suka da wasu sassan kudurorin da ’yan majalisar wakilai daga yankin arewacin kasar suka yi.

Kamar yadda a wancan lokacin gwamnonin jihohin Arewa ma suka yi kakkausar suka ga wasu sassan kudurorin, wadanda suka ce suna da nasaba da muradu da jin dadin al’ummar Arewa.

Sai dai wani dan majalisar daga daya daga  Arewa Maso Yamma ya shaidawa manema labarai cewa, an shirya ci gaba da gudanar da ayyukan majalisa kan kudirorin, kuma shi ne babban batun da ke gaban majalisar wakilai a zaman majalisar a yau, Laraba.

RelatedPosts

EFCC Ta Kama Jami’an Haraji 5 Kan Satar Biliyan 1.2 a Katsina

Gobara Ta Hallaka Mutum 7, Ta Kuma Lalata Sama da Gidaje 10,000 a Amurka

Bama-baman Lakurawa Ne Suka Kashe Mutane A Silame Ba Harin Sojoji Ba – Sojoji.

Sasanci Da Ýan Ta’adda Da Hadin Kan Gwamnoni Zai Kawo Zaman Lafiya – Masana

ko me majalisar wakilan zatayi a muhawara kan kudirin gyaran haraji da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar domin tantancewa duba da yadda al’umar arewa ke ta cece kuce akan gyaran harajin

">

DAILY EPISODE HAUSA

KU BIYO MU A FACEBOOK DA X

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail Kankara is the founder and CEO of AIACCESS Contractors and the Managing Editor OF Daily Episode

Related Posts

Hukumar Tattara Haraji

EFCC Ta Kama Jami’an Haraji 5 Kan Satar Biliyan 1.2 a Katsina

by Abubakar Ismail kankara
January 14, 2025
0

Daga: Muhammad Aminu Kabir Hukumar Dake Yaƙi Da Ta'annuti Ga Tattalin Arzikin Ƙasa Cin Hanci Da Rashawa EFCC Ta Kama...

Gobara Ta Hallaka Mutum 7, Ta Kuma Lalata Sama da Gidaje 10,000 a Amurka

Gobara Ta Hallaka Mutum 7, Ta Kuma Lalata Sama da Gidaje 10,000 a Amurka

by Abubakar Ismail kankara
January 10, 2025
0

Gobara Ta Lalata Sama da Gidaje 10,000 a California, Mutane 7 Sun Mutu Jami'ai a birnin Los Angeles sun ce...

Bama-baman Lakurawa Ne Suka Kashe Mutane A Silame Ba Harin Sojoji Ba – Sojoji.

Bama-baman Lakurawa Ne Suka Kashe Mutane A Silame Ba Harin Sojoji Ba – Sojoji.

by Abubakar Ismail kankara
December 29, 2024
0

Rundunar sojin Najeriya ta ce bama-baman da Lakurawa suka ajiye a ƙauyukan da sojojin suka kai wa hari ne suka...

Hadin Kan Gwamnonin Arewa Da Sasanci Da Ýan Ta'adda Zai Kawo Zaman Lafiya - Masana

Sasanci Da Ýan Ta’adda Da Hadin Kan Gwamnoni Zai Kawo Zaman Lafiya – Masana

by Maryam Umar Said
September 8, 2021
0

Shugaba kuma mawallafin jaridar Blueprint, Muhammad Idris, ya bayyana cewa sasanci da ýan ta'adda da kuma samun daidaiton ra'ayi tsakanin...

Mataimakin shugaban jam’iyyar Apc na shiyyar Funtua ya yi taro da shugabannin mazabun shiyya (117) na Apc.

Mataimakin shugaban jam’iyyar Apc na shiyyar Funtua ya yi taro da shugabannin mazabun shiyya (117) na Apc.

by Abubakar Ismail kankara
September 4, 2021
0

Mataimakin shugaban jam’iyyar Apc na shiyyar Funtua ya yi taro da shugabannin mazabun shiyya (117) na Apc. A ranar Juma’a...

Jihar Kebbi ta kera motocin yaki masu sulke don karfafa yaki da ‘yan Ta’adda

Jihar Kebbi ta kera motocin yaki masu sulke don karfafa yaki da ‘yan Ta’adda

by Abubakar Ismail kankara
August 21, 2021
0

Jihar Kebbi ta kera motocin yaki masu sulke don karfafa yaki da 'yan Ta'adda A ci gaba da kokarin da...

Next Post
Gwamnati Za Ta Rage Farashin Abinci Ta Hanyar Bunkasa Noma

Gwamnati Za Ta Rage Farashin Abinci Ta Hanyar Bunkasa Noma

Majalisar Wakilai Ta Bukaci Dakatar da Karin Data

Majalisar Wakilai Ta Bukaci Dakatar da Karin Data

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In