">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Thursday, October 16, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

Majalisar dattawan Najeriya ta amince da naɗa Buratai a matsayin jakada

by Abubakar Ismail kankara
February 23, 2021
in Sport Stories
0
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da naɗa Buratai a matsayin jakada
Share on FacebookShare on Twitter
">

Majalisar dattawan Najeriya ta amince da naɗa Buratai tare da wasu tsofaffin manyan hafsoshin tsaron kasar a matsayin jakadun kasar.

Majalisar ta amince da nadin nasu ne a zamanta na ranar Talata, bayan nazari kan bukatar hakan da shugaban kasar ya tura busu a baya.

A ranar biyar ga watan Fabrairu ne Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya aike da sunayen tsofaffin shugabannin tsaro na ƙasar ga Majalisar Dattawa don amincewa da su a matsayin jakadu na musamman.

Cikijn wata sanarwa da Femi Adesina, mai magana da yawun shugaban, ya fitar ta ce Buhari ya aike wa Shugaban Majalisar Dattawa Ahmed Lawan wasiƙa, inda yake neman amincewarsu.

RelatedPosts

Gobarar Tankar Fetur Ta Yi Ajalin Mutane da Dama a Neja

Iyalan Waɗanda Harin Sojoji ya Shafa a Zamfara Sun Nemi Diyya da Tallafi

Kananan Hukumomi Za Su Fara Karɓar Kuɗaɗensu Kai Tsaye – Fadar Shugaban Ƙasa

Kano Ta Dauki Matakan Gaggawa Kan Rahoton Cutar Murar Tsuntsaye

“Bisa tanadin sashe na 171 (1) da (2) (c) da sakin layi na (4) na Kundin Tsarin Mulkin Najeriya wanda aka yi wa kwaskwarima, ina mai neman amincewar Majalisar Dattawa don naɗa sunayen mutanen (5) da na lissafa a matsayin jakadu na musamman,” in ji Buhari.

Waɗanda za a naɗa sun haɗa da: Janar Abayomi G. Olonisakin (mai ritaya) da Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai (mai ritaya da Vice Admiral Ibok-Ete Ibas (mai ritaya) da Air Marshal Sadique Abubakar (mai ritaya) da Air Vice Marshal Mohammed S. Usman.

Sanarwar ta ƙara da cewa shugaban ƙasar ya nemi majalisar da ta gaggauta tabbatar da sojojin a kan matsayin nasu.

Mohammed S. Usman, shi kaɗai ne ba ya cikin manyan hafsoshin tsaron da Buhari ya sauke ranar Talata da ta wuce sannan ya maye gurbinsu da wasu domin ci gaba da jagorantar ayyukan tabbatar da tsaro a Najeriya.

Sabbin hafsoshin tsaron da aka naɗa su ne:

">
  • Janar Leo Irabor – Babban Hafsan Tsaro
  • Air-Vice Marshal I.O Amao – Babban Hafsan Sojan Sama.
  • Rear Admiral A.Z Gambo – Babban Hafsan Sojan Ruwa
  • Janar I. Attahiru – Babban Hafsan Sojan Ƙasa.

Gwamnatin Najeriya ta yi Allah-wadai da zargin da ake yi na cewa ta ba su muƙaman ne domin kaucewa gurfanarsu gaban kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ICC, domin kare kai bisa tuhumar cin zarafin dan adam da aka yi karkashin jagorancinsu.

">

DAILY EPISODE

BIYOMU A FACEBOOK DA TWITTER

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail Kankara is the founder and CEO of AIACCESS Contractors and the Managing Editor OF Daily Episode

Related Posts

Gobarar Tankar Fetur

Gobarar Tankar Fetur Ta Yi Ajalin Mutane da Dama a Neja

by Abubakar Ismail kankara
January 18, 2025
0

Mutane da dama, ciki har da wata mai juna biyu, sun rasu yayin da gobara ta tashi lokacin da suke...

harin jiragen Sojin

Iyalan Waɗanda Harin Sojoji ya Shafa a Zamfara Sun Nemi Diyya da Tallafi

by Abubakar Ismail kankara
January 18, 2025
0

Iyalan waɗanda harin jiragen Sojin saman Najeriya ya rutsa da su a Zamfara sun nemi gwamnati ta biya su diyya...

Asusun Bai Ɗaya

Kananan Hukumomi Za Su Fara Karɓar Kuɗaɗensu Kai Tsaye – Fadar Shugaban Ƙasa

by Abubakar Ismail kankara
January 18, 2025
0

Fadar shugaban ƙasa ta sanar da cewa, daga ƙarshen watan Janairu, dukkan kananan hukumomi a Najeriya za su fara karɓar...

Murar Tsuntsaye

Kano Ta Dauki Matakan Gaggawa Kan Rahoton Cutar Murar Tsuntsaye

by Abubakar Ismail kankara
January 17, 2025
0

Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta yi kira ga al’umma da su kwantar da hankali tare da kai rahoton duk...

Biden da Netanyahu sun tattauna kan tsagaita wuta a Gaza

Biden da Netanyahu sun tattauna kan tsagaita wuta a Gaza

by Abubakar Ismail kankara
January 13, 2025
0

Shugaban Amurka, Joe Biden da Firaiministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu sun tattauna ta waya a daidai lokacin da ake ci gaba...

rikicin masarautar Kano

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Umarci Sake Sauraron Shari’ar Rikicin Masarautar Kano

by Abubakar Ismail kankara
January 10, 2025
0

Kotun ɗaukaka ƙara da ke Abuja ta bayar da umarnin sake sauraron shari’ar rikicin masarautar Kano da ya haɗa da...

Next Post
Yan bindiga sun kashe ‘yan sanda a Aba

Yan bindiga sun kashe 'yan sanda a Aba

Yajin aikin ‘yan A-Daidaita-Sahu yana ci gaba da gurgunta harkokin sufuri a Kano

Yajin aikin 'yan A-Daidaita-Sahu yana ci gaba da gurgunta harkokin sufuri a Kano

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In