ciwon haqori
ana daka danye ararrabi da jar kanwa ana liqawa jikin haqorin dake ciwon sannan ana shan garin ararrabi ana warkewa daga kowane irin ciwon haqori koda daji ne da yardar allah
ciwon basir
ana shan garin ararrabi a kunu ko nono idan akwai fitar baya ko tsiro a kwawa da man alayadi ana matsi
zaa rabu da basir da yardar allah
ciwon daji
idan daji ya kama mutum a jiqa garin ararra6i ana shan ruwan ana shafa jiqaqqen garin ararra6i a inda ya fito
zaa warke da ikon allah
tayifot da maleriya
ajiqa garin ararra6i kimanin cikin tafin hannu 2 asa tsamiya guda daya asaha sau daya arana kwana 7
zaa sami lafiya da yardar allah
ciwon ulsa
ajiqa garin ararra6i ana sha akai-akai, amma kafin asha a tace, zaa awarke gaba daya daga ciwon ulsa ko wace irice da ikon allah
harbin maciji
idan macji yayi sara asha ruwan jiqaqqen ararra6i ashafa jiqaqqen garin a inda yayi
cizo, yana maganin dafin maciji
cutar fata
idan mutum na fama da quraje, kyaafi, qazuwa, maqyanqyaro, da dai makamantan su
a daka garin ararrabi da jar kanwa a kwa6a da man shafawa, ariqa shafawa zaa rabu da su
sanyi
ana dafa ararra6i da lemun tsami guda ya a tace ruwan ana shamaganin sanyi ne sadidan
KU BIYO MU A FACEBOOK DA X