">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Tuesday, October 14, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

‘Yan Kudu Sun Roki Hausawan Arewa Su Yafe Masu Da Sucigaba Safara Abinci

by Abubakar Ismail kankara
March 1, 2021
in Apartment
22
‘Yan Kudu Sun Roki Hausawan Arewa Su Yafe Masu Da Sucigaba Safara Abinci
Share on FacebookShare on Twitter
">

Tun biyo bayan rikicin kabilanci a kudancin nigeria wanda yai sanadiyar mutuwar hausawa fiye da dari tare da asarar dimbin dukiyar hausawa fataken abinci.

Shugabannin kungiyar hausawa masu safarar abinci izuwa kudu suka umarci mambobin su da su dakata da kai kayan abinci kudancin nigeria har sai gwamnati ta dauki mataki akan kisan gilla da cin kashin da ake musu tare sa biyan fansar asarar da sukai.

Lamarin da yakai ga assasa hauhawar farashin kayan masarufi a yankin kudancin nigeria .

Wanda kuma kullum abin qara sama yakeyi tare da barazanar qara jefa yankin na kudu cin qangin talauci.
A wani rahoto da jaridar madubi- H suka fitar a shafin su na Facebook Sun bayyana cewa.

RelatedPosts

Buhari ya aminta zai biya Bilyan N4.75bn ga dillalan shanu dana abinci amatsayin diyya.

Hukumar DSS Ta Gayyaci  Kungiyar Hausawa Sabida Hana Safarar Abinci Zuwa Kudu

Buhun Tattasai a Legas dubu N27,000 kwandon tumatir N13,000.

Alummar yankin kudu na rokon yan arewa fataken abinci da suwa Allah Su Yafe Musu tare da janye wannan yajin aikin.
Su cigaba da kawo musu kayan abincin Inda Suka Alwashin hakan bazai sake faruwa ba.

Kasuwar Kayan Miya Inda Ake Saida Kayan Miyan Da Yan Arewa Suka Kai Kudu.
Sai dai mutane da dama na bayyana ra’ayoyin su akai yayinda suka ke cewa ko za’ai musu afuwar to a bari su ji a jikinsu tukunna.

A gefe guda kuma waau ke ganin tunda sun gane kuren su harma sun fto da kansu sun nemi yafiya to a yafe musu kawai zaifi.

Anan mukeso da ku bayyana mana ra’ayoyinku.

">

Shin yakamata a janye wannan yajin aikin haka? Ko kuma aci gaba har sai gwamnati ta dauki matakan da suka dace tare da biyan yan arewa diyyan asarar da sukayi?

">

DAILY EPISODE HAUSA

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail Kankara is the founder and CEO of AIACCESS Contractors and the Managing Editor OF Daily Episode

Related Posts

Muna Da Rahotannin Sirri Na Masu Ɗaukar Nauyin ‘Yan Bindiga – Fadar Shugaban Kasa

Buhari ya aminta zai biya Bilyan N4.75bn ga dillalan shanu dana abinci amatsayin diyya.

by Abubakar Ismail kankara
March 5, 2021
0

Gwamnatin Tarayya ta amince za ta biya kungiyar hadahadar kayan abinci da dillalan shanu a Najeriya (AUFCDN) Naira biliyan 4.75...

Hukumar DSS Ta Gayyaci  Kungiyar Hausawa Sabida Hana Safarar Abinci Zuwa Kudu

Hukumar DSS Ta Gayyaci  Kungiyar Hausawa Sabida Hana Safarar Abinci Zuwa Kudu

by Abubakar Ismail kankara
March 1, 2021
1

Jagorancin dillalan Shanu da na Abinci a karkashin kungiyar Amalgamated Union of Foodstuff da Cattle Dealers of Nigeria (AUFCDN) a...

Buhun Tattasai a Legas dubu N27,000 kwandon tumatir N13,000.

Buhun Tattasai a Legas dubu N27,000 kwandon tumatir N13,000.

by Abubakar Ismail kankara
February 27, 2021
2

Ga Rahotannin Farashin kayan masarufi na yau a Kasuwar M12 dake jihar Lagos kamar yadda jaridar mikiya ta ruwaito Albasa...

Next Post
Sirrin haɗa dabino da kwakwa da aya ga ma’aurata

Sirrin haɗa dabino da kwakwa da aya ga ma'aurata

Bazamu Kara Kudin Man Fetur Ba – NNPC

Bazamu Kara Kudin Man Fetur Ba - NNPC

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In