Wanan na zuwa ne bayan da humar tasha alwashin kawo sauyi wajen gyara tarbiya da kuma kauda duk wata barazana da ke da nasaba da gurbacewar tarbiya a fadin jahar kano.
Shugaban hukumar hisbah a jahar kano, malam Aminu Ibrahim Daurawa ne ya bayana yadda hukumar tayi nasarar kamo yaran tareda basu matsuguni da da kuma abinci don inganta rayiwar su
Sheikh aminu Ibrahim Daurwa ya kara da cewa a cikin yaran akwai har yan kasar waje da kuma wasu jahohin arewacin najeriya.
Al’uma na cigab da yabawa yunkurin gwamnatin jahar kano bias wanan namijin kokari da kuma sambarka ga hukumar hisbah wajen kirkiran wanan gagarimin aiki.
Kawo yanzu, bamu sama jin tabakin kakin hukumar akan yadda zasuyi da yaran a nan gaba.