">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Friday, February 27, 2026
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

Hisbah ta kama mutane 25 bisa zargin shirya auren jinsi a Kano

by Abubakar Ismail kankara
October 26, 2025
in Labarai
0
Hisbah ta kama mutane 25 bisa zargin shirya auren jinsi a Kano
Share on FacebookShare on Twitter
">

RelatedPosts

Gwamnatin Kaduna Ta Fara Karɓar Harajin Signboard a Makarantun Islamiyya — Inda Malamai ke Cece-Kuce

RAAF Ta Yaba wa Dan Majalisa Kan Kudirin Kafa Asibitin Orthopaedic a Rigasa

Dalilin da ya sa mu ka soke batun auren Mai Wushirya da Ƴarguda – Hisbah

Ƴan Yahoo matasa ne masu kaifin basira da ke buƙatar jagoranci ba la’ana ba – Obi

">
">

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama akalla mutane 25 bisa zargin shirya auren jinsi a unguwar Hotoro da ke cikin birnin Kano.

Mataimakin Kwamandan Hukumar, Mujahedeen Aminudeen, ne ya tabbatar da kamun a wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a ranar Lahadi.

A cewarsa, jami’an hukumar sun cafke wadanda ake zargin — maza 18 da mata bakwai — a cibiyar taro ta Fatima Event Centre da ke kan hanyar Hotoro Bypass a ranar Asabar.

“Yau Asabar, 25 ga Oktoba, 2025, mun samu rahoton cewa wasu mutane na shirin yin auren ‘Jinsi. Nan take jami’anmu suka dira cibiyar taron Fatima Event Centre, inda aka shirya wannan haramtaccen taron, kuma suka kama mutane 25,” in ji Aminudeen.

Ya bayyana cewa an kama wadanda ake zargin, ciki har da wanda ake kira ango, daga yankuna daban-daban kamar Sheka, Yar Gaya, da Kofar Nasarawa.

Mataimakin Kwamandan ya gargadi cewa hukumar ba za ta zauna ba ta bar wasu marasa tarbiyya su bata sunan Kano ba.

“Muna kira ga jama’ar jihar da su ci gaba da baiwa hukumar hadin kai ta hanyar kawo rahoton duk wani abu da ya shafi rashin tarbiyya a cikin al’umma. Hukumar Hisbah za ta ci gaba da kai samame a wuraren da ke yada alfasha,” in ji shi.

DAILY EPISODE HAUSA

KU BIYO MU A FACEBOOK

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail Kankara is the founder and CEO of AIACCESS Contractors and the Managing Editor OF Daily Episode

Related Posts

Gwamnatin Kaduna Ta Fara Karɓar Harajin Signboard a Makarantun Islamiyya — Inda Malamai ke Cece-Kuce

Gwamnatin Kaduna Ta Fara Karɓar Harajin Signboard a Makarantun Islamiyya — Inda Malamai ke Cece-Kuce

by Abubakar Ismail kankara
October 29, 2025
0

Wasu malamai a jihar Kaduna sun nuna rashin jin daɗi kan matakin da gwamnati ta ɗauka na karɓar kuɗin haraji...

Asibitin Orthopaedic a Rigasa

RAAF Ta Yaba wa Dan Majalisa Kan Kudirin Kafa Asibitin Orthopaedic a Rigasa

by Abubakar Ismail kankara
October 29, 2025
0

Kungiyar Rigasa Action and Awareness Forum (RAAF) ta yaba da kudurin kafa Asibitin Orthopaedic a Rigasa, Jihar Kaduna, wanda dan...

Mai Wushirya da Ƴarguda

Dalilin da ya sa mu ka soke batun auren Mai Wushirya da Ƴarguda – Hisbah

by Abubakar Ismail kankara
October 26, 2025
0

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa ta soke batun auren jarumin Tiktok din nan Ashiru Idris Mai Wushirya...

Ƴan Yahoo

Ƴan Yahoo matasa ne masu kaifin basira da ke buƙatar jagoranci ba la’ana ba – Obi

by Abubakar Ismail kankara
October 26, 2025
0

Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya bayyana cewa wasu daga cikin masu damfara...

Boko Haram na amfani da jirage marasa matuƙa wajen kai hare-hare — Zulum

Boko Haram na amfani da jirage marasa matuƙa wajen kai hare-hare — Zulum

by Abubakar Ismail kankara
October 26, 2025
0

A wani matakin kawo karshen matsalar tsaro a arewa maso yanmacin Najeriya, Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, yayi kira...

Daga Aikatau Zuwa Mallakar Filaye: ‘Matan da ke Alfahari da Sauyin da Suka Samu’

Daga Aikatau Zuwa Mallakar Filaye: ‘Matan da ke Alfahari da Sauyin da Suka Samu’

by Yahuza Bawage
October 6, 2025
0

A wasu yankuna da ke kudancin jihar Kaduna a arewacin Najeriya, mallakar fili, musamman na noma, wani abu ne da...

Next Post
Asibitin Orthopaedic a Rigasa

RAAF Ta Yaba wa Dan Majalisa Kan Kudirin Kafa Asibitin Orthopaedic a Rigasa

Gwamnatin Kaduna Ta Fara Karɓar Harajin Signboard a Makarantun Islamiyya — Inda Malamai ke Cece-Kuce

Gwamnatin Kaduna Ta Fara Karɓar Harajin Signboard a Makarantun Islamiyya — Inda Malamai ke Cece-Kuce

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In