Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wadanda Suka Kashe Tsohon Kwamishina a Katsina
Babbar Kotun Jihar Katsina mai lamba 9, karkashin jagorancin Mai Shari’a I.I. Mashi, ta yanke hukuncin kisa ga mutum biyu...
Rahoton, wanda jaridar Hajj Reporters ta wallafa, ya yi zargin cewa wasu daga cikin alhazan jihar mata da maza na kwana a wuri daya a Saudiyya.
Sai dai, a wani jawabi da hukumar kula da jin daɗin alhazai ta jihar Kaduna (KSPWA) ta fitar a ranar Lahadi, ta ce wannan zargi ba shi da tushe balle makama.
Hukumar ta bayyana cewa tun asalinsu ba su saba hada maza da mata a masaukai ba, kuma lamarin ya ba su mamaki ganin yadda rahoton ya bayyana hakan ba tare da bincike ba.
A cewar jawabin:
“Muna da kwararrun jami’an yada labarai da masu magana da yawun hukumar. Amma, abin mamaki, jaridar ba ta tuntubi kowa daga cikin mu ba kafin wallafa rahoton.”
Hukumar ta kara da cewa tana mutunta doka da tsarin addini, kuma ba za ta taba aikata abin da ya saba da ka’ida ko addini ba.
Abubakar Ismail Kankara is the founder and CEO of AIACCESS Contractors and the Managing Editor OF Daily Episode
Babbar Kotun Jihar Katsina mai lamba 9, karkashin jagorancin Mai Shari’a I.I. Mashi, ta yanke hukuncin kisa ga mutum biyu...
Kasa da sa’o’i 24 da haihuwarsa, jariri mai suna Salisu Sale wanda aka haifa da cutar gastroschisis – wata larura...
Biyo bayan hasashen da Hukumar Yanayi ta Ƙasa (NiMet) da Hukumar Kula da Ruwa ta Ƙasa (NIHSA) suka fitar, wanda...
A wani mataki na ƙarfafa shugabanci da inganta hanyoyin sadarwa tsakanin gwamnati da al’umma, Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar...
A wasu hotuna da rundunar sojin Najeriya ta fitar, an nuna yadda dakarunta suka samu nasarar kashe ƴan ta’adda da...
Hukumar kula da gidajen gyaran hali ta ƙasa (NCoS) reshen jihar Kano ta bayyana cewa fursunoni 58 ne suka zana...
Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS
Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS