">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Thursday, October 16, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

Gargaɗin PDP Ga Sabon Shugaban Hukumar EFCC

by Abubakar Ismail kankara
March 2, 2021
in Yanayi
0
Gargaɗin PDP Ga Sabon Shugaban Hukumar EFCC
Share on FacebookShare on Twitter
">
">

Babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta buƙaci sabon Shugaban hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa EFCC Abdulrasheed Bawa da ya kula sosai wajen dawo wa hukumar martabarta ta asali.

Jam’iyyar ta shawarci Bawa da ya kaucewa maimaita kuskuren da tsohon Shugaban Hukumar Ibrahim Magu ya yi ta hanyar gujewa shiga siyasa ko ba da damar amfani da hukumar domin musgunawa ko tauye ƴanci ko domin azurta kai kamar “yadda ya faru da shugabanta da ya gabata.”

A wani jawabi ta bakin kakin Jam’iyyar ta PDP, Kola Ologbondiyan, a rannar Asabar, ya bayyana cewa waɗancan abubuwa su ne suka lalata ƙwarewar hukumar EFFC da kuma jirkita ayyukanta da sa mutane yanke ƙauna da cewa za ta tabbatar da adalci da kuma tafi da ayyukan ta yadda ya kamata.

“Muna tuna wa sabon shugaban hukumar EFCC cewa PDP ce ta kafa wannan hukuma ta yaƙi da cin-hanci da rashawa, amma ba a matsayin wata hanya ta cin zali da firgita ƴan Najeriya da ba su ji ba su gani saboda dalilai na siyasa da kuma dalilai na ƙashin-kai.”

RelatedPosts

Mummunan Halin Da Ma’kabartar Hayin Biliya Dake Rigasa Take ciki

Zanyi kokarin samar da tsaro a Karamar hukuma Ta – Barista Esther

Mun gano masu ɗaukar nauyin ‘ƴan bindiga – Fadar Shugaban Ƙasa

Yanzu Yanzu: Ƴan bindiga sun sace ɗalibai mata kusan 300 a jihar Zamfara

Sannan ya cigaba da cewa, “PDP ta lura cewa sabon shugaban ya samu horo daga ƙwararru a hukumar wanda hakan ya sa ƴan Najeriya sa ran zai yi amfani da horon da ya samu wajen gyara tsarin aiki da dawo da martabarta daidai da na ƙasashen ƙetare.”

">

“Har’ila yau, Jam’iyyarmu na kira ga shugaban na EFCC cewa, ta la’akari da shekarunsa da horansa, ya kamata ya nuna kyakkyawan misali ga ƴan baya wajen sakawa ƴan Najeriya saboda ƙarfin guiwar da suke da shi a kan sa.”

DAILY EPISODE HAUSA

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail Kankara is the founder and CEO of AIACCESS Contractors and the Managing Editor OF Daily Episode

Related Posts

Mummunan Halin Da Ma’kabartar Hayin Biliya Dake Rigasa Take ciki

Mummunan Halin Da Ma’kabartar Hayin Biliya Dake Rigasa Take ciki

by Abubakar Ismail kankara
August 2, 2021
0

  https://youtu.be/gLRGN5nqW5g A duk lokacin da mtum ya rasu, ‘kabarinsa shine makwancin sa anma yanayinda makabartar hayin biliya dake rigasa...

Zanyi kokarin samar da tsaro a Karamar hukuma Ta – Barista Esther

Zanyi kokarin samar da tsaro a Karamar hukuma Ta – Barista Esther

by Abubakar Ismail kankara
April 14, 2021
0

Daga Abdullahi Alhassan. Wata mai neman tsayawa takarar kujerar Shugaban Karamar hukumar Kajuru a Jihar Kaduna, Barista Esther Ashiven Dawaki...

Mun gano masu ɗaukar nauyin ‘ƴan bindiga – Fadar Shugaban Ƙasa

by Abubakar Ismail kankara
March 31, 2021
0

Fadar Shugaban kasa ta ce gwamnatin tarayya ta gano wadanda ke daukar nauyin Boko Haram da ‘yan binda da zai...

Yanzu Yanzu: Ƴan bindiga sun sace ɗalibai mata kusan 300 a jihar Zamfara

Yanzu Yanzu: Ƴan bindiga sun sace ɗalibai mata kusan 300 a jihar Zamfara

by Abubakar Ismail kankara
February 26, 2021
1

Rahotannin da mu ke samu daga Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya na cewa ƴan bindiga sun sace ɗalibai...

Dole kuyi Rijistar Katin Zama Dan Asalin jihar kaduna zuwa 1ga mayu ~Inji Gwamnatin Jihar kaduna

Dole kuyi Rijistar Katin Zama Dan Asalin jihar kaduna zuwa 1ga mayu ~Inji Gwamnatin Jihar kaduna

by Abubakar Ismail kankara
February 25, 2021
0

Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi kira ga mazauna jihar da su yi rajistar katin zama mazauna Kaduna kafin ranar 1...

Da dumi dumi Boko Haram sun Sace fasinjojin mota a Hanyar Maiduguri Zuwa damaturu.

Da dumi dumi Boko Haram sun Sace fasinjojin mota a Hanyar Maiduguri Zuwa damaturu.

by Abubakar Ismail kankara
February 25, 2021
0

Wasu da ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne sun sace matafiya da yawa a babbar hanyar Maiduguri zuwa Damaturu...

Next Post
Buhari Ya Hana Zirga-Zirgar Jiragen Sama Da Hakar Ma’adanai A Zamfara

Buhari Ya Hana Zirga-Zirgar Jiragen Sama Da Hakar Ma'adanai A Zamfara

Kai Abin Zargi Ne Muddin Ba Ka Fallasa Masu Satar Dalibai Ba – ACF Ga Matawalle

Kai Abin Zargi Ne Muddin Ba Ka Fallasa Masu Satar Dalibai Ba – ACF Ga Matawalle

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In