">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Friday, October 10, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

Da Ɗumi-Ɗumi: Kali Video Ɗaliban Kagara Da aka Sako

by Abubakar Ismail kankara
February 27, 2021
in Gossip, Individual, Wedding
0
Da Ɗumi-Ɗumi: Kali Video Ɗaliban Kagara Da aka Sako
Share on FacebookShare on Twitter
">

RelatedPosts

Gobarar Tankar Fetur Ta Yi Ajalin Mutane da Dama a Neja

Sasanci Da Ýan Ta’adda Da Hadin Kan Gwamnoni Zai Kawo Zaman Lafiya – Masana

Da Dumi Dumi: Ýan Bindiga Sun Kai Hari A Zamfara, Sun Kwashe Dalibai Da Dama

Gwamnatin Neja Ta Yi Ko Oho Da Halin Da Dalibanmu Ke Ciki – Shugaban Islamiyyar Da Aka Sace Dalibai

">

Labari da ke shigo mana yanzu daga Minna babban jihar Neja shine na sako wadanda aka yi garkuwa da su a makarantar sakandaren Kagara.

https://hausa.dailyepisode.ng/wp-content/uploads/2021/02/kidnapped-Niger-student.mp4

Amma kuma sakatariyar yada labarai ta jihar ta ce akwai wasu kalubale don haka bai kamata a fara murna ba tukuna a jira komai ya kammala tukuna.

An sako su a sa’o’in farko na safiyar ranar Asabar ɗin amma a yanzu suna kan hanyarsu ta zuwa Minna babban birnin jihar Neja cikin kulawar jami’an tsaro.

Majiya mai karfi ta sanar da cewa a halin yanzu wadanda aka sace suna kan hanyarsu ta zuwa Minna kuma nan da sa’o’i kadan za su isa babban birnin.

Babbar sakatariyar yada labarai, Mary Nole-Berje, ta ce duk da ta samu labarin sako wadanda aka sace, har yanzu gwamnati bata sanar da ita ba a hukumance saboda dalilan tsaro.

“Na ji labarin sako su amma gwamnati bata sanar da ni ba saboda akwai wasu kalubale.” “Idan sun iso Minna lafiya kalau kuma Gwamna Alhaji Abubakar Sani Bello ya karbesu ne zamu yarda kuma mu fara murna,” tace.

">

DAILY EPISODE

KU BIYOMU A FACEBOOK DA TWITTER

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail Kankara is the founder and CEO of AIACCESS Contractors and the Managing Editor OF Daily Episode

Related Posts

Gobarar Tankar Fetur

Gobarar Tankar Fetur Ta Yi Ajalin Mutane da Dama a Neja

by Abubakar Ismail kankara
January 18, 2025
0

Mutane da dama, ciki har da wata mai juna biyu, sun rasu yayin da gobara ta tashi lokacin da suke...

Hadin Kan Gwamnonin Arewa Da Sasanci Da Ýan Ta'adda Zai Kawo Zaman Lafiya - Masana

Sasanci Da Ýan Ta’adda Da Hadin Kan Gwamnoni Zai Kawo Zaman Lafiya – Masana

by Maryam Umar Said
September 8, 2021
0

Shugaba kuma mawallafin jaridar Blueprint, Muhammad Idris, ya bayyana cewa sasanci da ýan ta'adda da kuma samun daidaiton ra'ayi tsakanin...

Da Dumi Dumi: Ýan Bindiga Sun Kai Hari A Zamfara, Sun Kwashe Dalibai Da Dama

Da Dumi Dumi: Ýan Bindiga Sun Kai Hari A Zamfara, Sun Kwashe Dalibai Da Dama

by Maryam Umar Said
August 16, 2021
0

Ýan bindiga sun kai hari Kwalejin Koyon Aikin Gona da ke Karamar Hukumar Bakura a Jihar Zamfara, sannan sunyi nasarar...

Gwamnatin Neja Ta Yi Ko Oho Da Halin Da Dalibanmu Ke Ciki – Shugaban Islamiyyar Da Aka Sace Dalibai

Gwamnatin Neja Ta Yi Ko Oho Da Halin Da Dalibanmu Ke Ciki – Shugaban Islamiyyar Da Aka Sace Dalibai

by Abubakar Ismail kankara
June 3, 2021
0

Rahotanni daga Jihar Neja na bayyana cewar Alhaji Abubakar Hassan, mamallakin Islamiyyar Salihu Tanko dake garin Tegina a karamar hukumar...

Zan hallaka duk wani ‘dan ta’adda a kowace kusurwa ta Najeriya – Sabon hafsan sojin ƙasa

Zan hallaka duk wani ‘dan ta’adda a kowace kusurwa ta Najeriya – Sabon hafsan sojin ƙasa

by Abubakar Ismail kankara
June 1, 2021
0

A ranar Litinin, sabon shugaban Hafsan sojin Najeriya Janar Faruku Yabaya ya bayyana cewa a yanzu baida wani buri da...

Yan bindiga Sun Sako Daliban Jamiar Greenfield A Kaduna

Yan bindiga Sun Sako Daliban Jamiar Greenfield A Kaduna

by Abubakar Ismail kankara
May 30, 2021
0

Ma'aikatan jami'ar Greenfield da daliban da aka sace sun sami 'yanci kwanaki bayan sace su. Ku tuna cewa Daily Episode...

Next Post
Buhun Tattasai a Legas dubu N27,000 kwandon tumatir N13,000.

Buhun Tattasai a Legas dubu N27,000 kwandon tumatir N13,000.

Karma Ku Fara Tunanin Kunfi Karfin Gwamnatina -Sakon Buhari ga ‘yan bindigar zamfara

Karma Ku Fara Tunanin Kunfi Karfin Gwamnatina -Sakon Buhari ga ‘yan bindigar zamfara

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In