Hotunan Jana’izar Abokiyar zama (Kishiyar) Kakar tsohon shugaban Kasar Amurka, Barack Obama
wadda ake kira da suna Sarah. Ta rasu tana da shekaru 99, an yi Jana’izarta a Kasar Kenya a ranar Talata 30 ga watan Maris 2021, kamar yadda Addinin Musulunci ya tanada.