INNALILLAHI WA’INNA ILAIHIRRAJI’UN.
Allah ya yiwa Umar Bagadaza Kankara (CHAMBER) Rasuwa.
Kafin rasuwar Umar ma’aikaci ne a hukumar kula da shiga da fice ta bakin haure ta kasa NIGERIA IMMIGRATION SERVICE.
Rasuwar Marigayin ta farune asakamakon harin ‘yan’bindiga dasuka kaimasu ayayin gudanar da aiki Tsaron kasa a iyakar Najeriya da Janhuriyar Nijar.
Zamu sanar daku inda za’ayi jana’izar shi dazaran an sanar.
Allahu Yajikan marigayi Malam Umar Bagadaza Kankara.