Sarkin Katsina ya nada Justice Adamu Bello a matsayin sabon Sarkin Pauwa Hakimin Kankara
Alabaran dake zo wa mu dake zuwa mana →yanzun da duminsa na nuni da cewa Mai Martaba Sarkin Katsina Dr Abdulmumin Kabir Usman ya nada Justice Adamu Bello a matsayin sabon Sarkin Pauwan Katsina Hakimin Kankara.
Sarkin Labaran Majalissar Sarkin Katsina, shi ne ya tabbatar da labarin hakan kamar yadda Wakilin Dailyepisode na jihar Katsina ya ruwaito mana.