">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Wednesday, October 15, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

Yadda Rusau Yamaida Magidanci Kwana A Filin Allah A Kaduna

by Abubakar Ismail kankara
April 26, 2021
in Sport Stories
0
Yadda Rusau Yamaida  Magidanci Kwana A Filin Allah A Kaduna
Share on FacebookShare on Twitter
">

Mista J S Nzeeka wanda aka fi sani da Sannu-Sannu ya sha wahala ne sakamakon rusa masa gida da gwamnatin jihar Kaduna tayi

An rusa masa gidansa ne a ranar 25 ga Fabrairu 2021 wanda da Hukumar Bunkasa Tsarin Birane ta Jihar Kaduna (KASUPDA) tayi.

A wata hira da jaridar DAILY EPISODE, Sannu-Sannu ya bayyana yadda ya mallaki fili ta hanyar ma’aikatar sadarwa ta tarayya ta hanyar Nitel tun a ranar 26 ga Maris 1986.

RelatedPosts

Gobarar Tankar Fetur Ta Yi Ajalin Mutane da Dama a Neja

Iyalan Waɗanda Harin Sojoji ya Shafa a Zamfara Sun Nemi Diyya da Tallafi

Kananan Hukumomi Za Su Fara Karɓar Kuɗaɗensu Kai Tsaye – Fadar Shugaban Ƙasa

Kano Ta Dauki Matakan Gaggawa Kan Rahoton Cutar Murar Tsuntsaye

Mista Sannu-Sannu an ba shi filin ne saboda tona asirin wata badakala da yayi a maikaitar ta Nitel. Shugaban farko na reshen yankin na Nitel Kaduna, Eng Etikudor ta hannun babban manajan sa Isaiah Muhammed kamar yadda yake kunshe a cikin wata wasika da aka baiwa jaridar DAILY EPISODE.

Mr sannu-Sannu yayi gina bisa tsarin kamar yadda aka umarceshi yayi a cikin takardar, ya fara kasuwancin sa a cikin ginin inda daga baya ya mayar dashi zuwa na zama da na kasuwanci.

Kuma an rushe ginin ba tare da sanarwa ba kamar yadda Sannu Sannu ya shedawa jaridar Daily Episode.

 

Inda aka rusa kenan

Tsarin shine inda yake zaune, kuma yana aiwatar da kasuwancin sa don samun abin biyan bukata.

gwamnatin jihar kaduna galibi suna rusa gine-gine ba tare da samun cikakkun bayanai game da yadda mutum ya mallaki filin ba, tsawon lokacin da ya dauka yana gina da kuma yadda waɗanda abin ya shafa za su rayu cikin kunci da wahalar rashin muhali.

Mista Sanu-Sannu ya cigabada rayiwa ne a filin gininsa tun ranar da mutanen KASUPDA suka rusa gininsa.

 

">

">

 

Dukda daya daga cikin ma taimakon gwamnatin jihar kaduna ya riske ni, saidai bai fadamin sunansa ba,  mutumin kuma yayi alkawarin dawowa bayan ya nuna masa hujja da kuma dalilina na zama a nan, amma bai dawowa kamar yadda yayi alkawari.

Ina neman adalci daga gwamnati Jihar, ko sake gina min gidana ko a biya ni saboda rayuwa na yi min wahala.

Akwai sauran bayani

DAILY EPISODE HAUSA

KU BIYO MU A FACEBOOK & TWITTER

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail Kankara is the founder and CEO of AIACCESS Contractors and the Managing Editor OF Daily Episode

Related Posts

Gobarar Tankar Fetur

Gobarar Tankar Fetur Ta Yi Ajalin Mutane da Dama a Neja

by Abubakar Ismail kankara
January 18, 2025
0

Mutane da dama, ciki har da wata mai juna biyu, sun rasu yayin da gobara ta tashi lokacin da suke...

harin jiragen Sojin

Iyalan Waɗanda Harin Sojoji ya Shafa a Zamfara Sun Nemi Diyya da Tallafi

by Abubakar Ismail kankara
January 18, 2025
0

Iyalan waɗanda harin jiragen Sojin saman Najeriya ya rutsa da su a Zamfara sun nemi gwamnati ta biya su diyya...

Asusun Bai Ɗaya

Kananan Hukumomi Za Su Fara Karɓar Kuɗaɗensu Kai Tsaye – Fadar Shugaban Ƙasa

by Abubakar Ismail kankara
January 18, 2025
0

Fadar shugaban ƙasa ta sanar da cewa, daga ƙarshen watan Janairu, dukkan kananan hukumomi a Najeriya za su fara karɓar...

Murar Tsuntsaye

Kano Ta Dauki Matakan Gaggawa Kan Rahoton Cutar Murar Tsuntsaye

by Abubakar Ismail kankara
January 17, 2025
0

Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta yi kira ga al’umma da su kwantar da hankali tare da kai rahoton duk...

Biden da Netanyahu sun tattauna kan tsagaita wuta a Gaza

Biden da Netanyahu sun tattauna kan tsagaita wuta a Gaza

by Abubakar Ismail kankara
January 13, 2025
0

Shugaban Amurka, Joe Biden da Firaiministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu sun tattauna ta waya a daidai lokacin da ake ci gaba...

rikicin masarautar Kano

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Umarci Sake Sauraron Shari’ar Rikicin Masarautar Kano

by Abubakar Ismail kankara
January 10, 2025
0

Kotun ɗaukaka ƙara da ke Abuja ta bayar da umarnin sake sauraron shari’ar rikicin masarautar Kano da ya haɗa da...

Next Post
Bidiyo: Yadda aka kashe yaro ɗan shekaru 12, Aka ƙona Gawar a Rigasa kaduna

Bidiyo: Yadda aka kashe yaro ɗan shekaru 12, Aka ƙona Gawar a Rigasa kaduna

Ramadan: Najeriya na bukatar Addua – Solomon Dalung

Ramadan: Najeriya na bukatar Addua - Solomon Dalung

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In