">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Wednesday, October 15, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

Zanyi kokarin samar da tsaro a Karamar hukuma Ta – Barista Esther

by Abubakar Ismail kankara
April 14, 2021
in Cloth accessory, House
0
Zanyi kokarin samar da tsaro a Karamar hukuma Ta – Barista Esther
Share on FacebookShare on Twitter
">

Daga Abdullahi Alhassan.

Wata mai neman tsayawa takarar kujerar Shugaban Karamar hukumar Kajuru a Jihar Kaduna, Barista Esther Ashiven Dawaki ta lashi takobin samar da tsaro a Karamar hukumar,tare kuma da karfafa Mata da Matasa don dogaro da kansu,

Barista Esther a baiyana hakan ne yayin zantawa da manema labarai, jim kadan bayan sayan fam din nuna sha’awarta na tsayawa Takarar Shugaban Karamar hukumar Kajuru,a nan Jihar Kaduna,

Misis Dawaki, tace al’ummarta ne suka bata kwarin gwiwar fitona Takarar,ganin yadda take kulawa da su mussammam ma lokutan da suke da bukatar taimakon ,na ganin ansamar musu da tsaro a Karamar hukumar mai fama da hare haren yan bindiga wanda ke kawo asaran Rayukan al’ummar,

RelatedPosts

Bazamuyi Sulhu Da Ýan Bindiga Ba – Buhari

Mummunan Halin Da Ma’kabartar Hayin Biliya Dake Rigasa Take ciki

Buhari Ya Umarci Sojoji Da ‘Yan Sanda Da Su Yi Maganin‘ Yan Ta’adda

Saurari Shiein Hasken Tsaro

Ta kara da cewa tuni take cigaba da lalubu hanyar magance matsalar inda tace zatayi aiki da Jami’an tsaro don basu kayan aikin don tunkarar matsalar da kuma maganceta,

Barista Esther ,ta kuma cigaba da cewa abu na gaba shi ne samar da aikin yi ga Mata da Matasa don dogaro da kansu ganin cewa Gwamnati bazata lya daukar kowa aiki ba,to amma zamu hada kai da hukumar koyar da Sanaoi don koyawa Mata da Matasan mu don rage dogaro da aikin Gwamnati kawai ,akwai tsari da mukayi na ganin an talafama musu da jari koda babu yawa hakan zaisa su zama masu dogaro da kansu,

Daga karshe ta nemi hadin kan yan Karamar hukumar don ganin sun bata hadin kai da goyan baya don cimma burin da tasa a gaba na kyautata Rayuwar al’ummar Karamar hukumar in Allah yasa ta zama Zababiyar Shugaban Karamar hukumar a zabe mai zuwa

">
">

DAILY EPISODE HAUSA

KU BIYO MU A FACEBOOK DA TWITTER

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail Kankara is the founder and CEO of AIACCESS Contractors and the Managing Editor OF Daily Episode

Related Posts

Bazamuyi Sulhu Da Ýan Bindiga Ba – Buhari

Bazamuyi Sulhu Da Ýan Bindiga Ba – Buhari

by Maryam Umar Said
August 5, 2021
0

Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewar bazata yi sulhu da masu garkuwa da mutane da kuma 'yan bindiga ba. Karamin...

Mummunan Halin Da Ma’kabartar Hayin Biliya Dake Rigasa Take ciki

Mummunan Halin Da Ma’kabartar Hayin Biliya Dake Rigasa Take ciki

by Abubakar Ismail kankara
August 2, 2021
0

  https://youtu.be/gLRGN5nqW5g A duk lokacin da mtum ya rasu, ‘kabarinsa shine makwancin sa anma yanayinda makabartar hayin biliya dake rigasa...

SHUGABA BUHAR ALLAH WADAI DA YUNKURIN JUYIN MULKI A JAMHURIYAR NIGER

Buhari Ya Umarci Sojoji Da ‘Yan Sanda Da Su Yi Maganin‘ Yan Ta’adda

by Abubakar Ismail kankara
June 10, 2021
0

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Laraba, ya ce ya umarci sojoji da ‘yan sanda da su yi maganin‘ yan...

Saurari Shiein Hasken Tsaro

Saurari Shiein Hasken Tsaro

by Abubakar Ismail kankara
March 22, 2021
0

https://soundcloud.com/dailyepisode/shirin-hasken-tsaro https://youtu.be/FeFR1E83bQc   DAILY EPISODE HAUSA KU BIYO MU A FACEBOOL DA TWITTER  

Yadda Aka Tsare Iyakar Arewa da Kudu Don Hana Safar Abinci

Yadda Aka Tsare Iyakar Arewa da Kudu Don Hana Safar Abinci

by Abubakar Ismail kankara
March 1, 2021
0

Shugabannin Kungiyar Hadin Kan Abinci da Dillalan Shanu na Najeriya (AUFCDN) sun dauki matakin toshe duk wata hanyar da ke...

Ana Zargin DSS Sun Kama Hadimin Ganduje Bayan Ya Ayana Gazawar Gwamnati Kan Tsaro

Ana Zargin DSS Sun Kama Hadimin Ganduje Bayan Ya Ayana Gazawar Gwamnati Kan Tsaro

by Abubakar Ismail kankara
February 27, 2021
0

Da sanyin safiyar yau Asabar mutane sun fara boren #FreeDawisu a shafin sadarwar zamani ta Twitter, wata majiya ta shaida...

Next Post
Addu’a Shugabanni Ke Buƙata Wajen Talakawa – Lawan

Addu’a Shugabanni Ke Buƙata Wajen Talakawa – Lawan

Addu’a Shugabanni Ke Buƙata Wajen Talakawa – Lawan

Kungiyar kare hakkin Bil Adama ta zargi China da azabtar da Musulmai 'Yan kabilar Uighur

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In