">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Thursday, October 16, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

Ana fakewa da Rikicin makiyaya domin raba kan ‘yan arewa

by Abubakar Ismail kankara
March 24, 2021
in Best Store
0
Ana fakewa da Rikicin makiyaya domin raba kan ‘yan arewa
Share on FacebookShare on Twitter
">

RelatedPosts

Sasanci Da Ýan Ta’adda Da Hadin Kan Gwamnoni Zai Kawo Zaman Lafiya – Masana

Aikin Ýan Bindiga Bai Shafi Yare Ko Addini Ba – El-Rufa’i

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane Sama Da 40 A Jihar Filato

Mun shigo da Fulani daga Mali, Saliyo, Senegal, da sauransu don cin zaben 2015, bayan zabe, sun ki Komawa – Kawu Baraje

">
">

Daya daga cikin dattawan arewacin Najeriya kana ɗan majalisar dattawa daga jihar Nassarawa Sanata Abdullahi Adamu, ya ce ana ƙoƙarin fakewa da sunan hare haren da ake zargin makiyaya na kaiwa wasu jihohin ƙasar domin raba kan al’ummar yankin.

Yayin wata hira da BBC Sanata Abdullahi Adamu, ya ce rikicin makiyaya ya samo asali ne sakamakon cinye hanyoyi ko burtalan da suke bi, da kuma dazukan da aka keɓe musamman don kiwo, sannan aka ƙi samar da wani shiri don ganin sun gudanar da harkokinsu.

”Ana neman dalili ne domin bata sunan makiyayi don a la’ance su, ana maganar kiwo wake maganar kudu ?, ai kowa ya san kiwo a arewa yake, don haka wuta ce ake kunnowa domin ganin an raba kan a;’ummar arewa” a cewar Sanatan.

Ya ƙara da cewar matsawar ana son kawo ƙarshen wannan matsala, to kuwa dole ne gwamnati ta fahimci haɗarin da ke tattare da bari a rika yin kiwo barkatai, alabashi idan ta fahimci haka sai ta samarwa makiyayan wata hanya da za su rika gudanar da harkokinsu.

A cewarsa ”Dole mu so juna, mutumin kudu ai bai san wata ƙabila Hausa Fulani ba, a ganinsa duk a dunƙule muke, wannan bai isa ba, yanzu kuma so ake a raba kan Hausa da Fulanin ma”.

A halin da ake ciki dai matsalar tsaro na ƙara ƙamari a Najeriya baki ɗaya, musamman ma arewacin ƙasar, inda ake samun hare hare kusan kullum a wasu jihohi, inda ‘yan bindiga ke kashe mutane sannan su yi garkuwa da wasu domin neman kudin fansa.

Ana danganta masu kai irin waɗanan hare hare da makiyaya dake zaune a dazuka.

Wannan matsala ta yi ƙarami ne a lokacin gwamnatin Shugaba Buhari inda aka yi garkuwa daruruwan mutane yayin da aka kashe da dama.

Wani abu da ya kara fito da matsalar ga idon duniya shi ne yadda yan bindigar ke sace dalibai a makarantu, abin da masu sharhi ke ganin zai iya kawo gagarumin koma baya ta fuskar samar da ilimi a yankin.

DAILY EPISODE HAUSA

LIKE & FOLLOW US ON FACEBOOK & TWITTER

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail Kankara is the founder and CEO of AIACCESS Contractors and the Managing Editor OF Daily Episode

Related Posts

Hadin Kan Gwamnonin Arewa Da Sasanci Da Ýan Ta'adda Zai Kawo Zaman Lafiya - Masana

Sasanci Da Ýan Ta’adda Da Hadin Kan Gwamnoni Zai Kawo Zaman Lafiya – Masana

by Maryam Umar Said
September 8, 2021
0

Shugaba kuma mawallafin jaridar Blueprint, Muhammad Idris, ya bayyana cewa sasanci da ýan ta'adda da kuma samun daidaiton ra'ayi tsakanin...

Aikin Ýan Bindiga Bai Shafi Yare Ko Addini Ba – El-Rufa’i

Aikin Ýan Bindiga Bai Shafi Yare Ko Addini Ba – El-Rufa’i

by Maryam Umar Said
August 30, 2021
0

Riqaqqun ýan ta'addan da aka fi sani da Ýan bindiga, wadanda suka yi kaurin suna wajen satar shanu, garkuwa da...

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane Sama Da 40 A Jihar Filato

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane Sama Da 40 A Jihar Filato

by Maryam Umar Said
August 4, 2021
0

A karo na biyu, mahara sun kai hari kan wasu al’umomi a masarautar Miango ta jihar Filato ranar Litinin wanda...

Mun shigo da Fulani daga Mali, Saliyo, Senegal, da sauransu don cin zaben 2015, bayan zabe, sun ki Komawa – Kawu Baraje

Mun shigo da Fulani daga Mali, Saliyo, Senegal, da sauransu don cin zaben 2015, bayan zabe, sun ki Komawa – Kawu Baraje

by Abubakar Ismail kankara
March 3, 2021
3

Abubakar Kawu Baraje ya gano asalin matsalar rashin tsaro a kasar zuwa kwararar Fulani daga kasashe makwabta kamar Saliyo, Mali,...

Ko mutuwa nayi Zan roki Allah ya dawo Dani amatsayin dan fulani, mu fulani ba ‘yan ta’adda bane ~ Sarkin musilmi 

Ko mutuwa nayi Zan roki Allah ya dawo Dani amatsayin dan fulani, mu fulani ba ‘yan ta’adda bane ~ Sarkin musilmi 

by Abubakar Ismail kankara
February 25, 2021
0

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya ce Fulani ba ‘yan ta’adda ba ne. Ya fadi haka ne...

Akwai Yiwuwar Gwamnoni Su Yi Sulhu Da ‘Yan Bindiga

Akwai Yiwuwar Gwamnoni Su Yi Sulhu Da ‘Yan Bindiga

by Abubakar Ismail kankara
February 25, 2021
0

Manyan alamu sun bayyana cewa Kungiyar gwamnonin Najeriya na wani shiri domin yin zaman sulhu da miyagun ‘yan bindiga dake...

Next Post

APC ba Ta isa Ta kwashe shekara 36 Tana Mulki ba - PDP

Yadda Aka yi wa ‘yan Najeriya fiye da dubu 250 allurar riga-kafin korona

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In