">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Saturday, August 16, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

Kotun ƙoli ta tabbatar da nasarar Bazoum Muhammad

by Abubakar Ismail kankara
March 22, 2021
in Labaran Ketare
0
Kotun ƙoli ta tabbatar da nasarar Bazoum Muhammad
Share on FacebookShare on Twitter
">

RelatedPosts

An Zargi Jami’an C-Watch Da Harbin Mutane Sama Da 30 a Garin Mabai, Jahar Katsina

Kotu a Najeriya ta yanke wa Yan China 9 hukuncin dauri kan laifin damfara da ta’addanci

Ƴan Sanda Sun Kama Wadanda Ake Zargi da Aikata Laifuka Da Makamai Bayan Kisan Soja a Kaduna

Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 37 A Jamhuriyar Nijar

">
">

Kotun ƙolin Jamhuriyyar Nijar ta tabbatar da Mohamed Bazoum a matsayin wanda ya yi nasara a zaben shugaban kasar Nijar da aka yi zagaye na biyu.

Bazoum Mohamed na jam’iyya mai mulki ta PNDS Tarayya, da ya ci zaben da kashi 55.66 cikin 100 na kuri’un da aka jefa zai gaji shugaba Mahamadou Issoufou da ya rike ragamar mulkin kasar na tsawon shekara 10. Kotun tsarin mulkin dai ta bawa Bazoum, tsohon ministan cikin gida 55.6 na kuri’un da aka kada, abin da ke nufin ya zarce tsohon shugaban kasar Mahamane Ousmane, wanda ya samu kashi 44.34.

Ranar da za a rantsar da shi wato 2 ga watan Afrilu, za ta kasance rana mai cike tarihi, inda wani shugaba da aka zaɓa ta hanyar dimukradiyya zai mika mulki ga wani, da shima aka zabe shi ta wannan hanya.

Cikin wata sanarwar kotun, ta ce ta soke sakamakon zaben daga rumfunan zabe 73, ba tare da ta fadi dalilin yin hakan ba, abin da ya janyo rage tasirin nasarar Bazoum Muhammad.

Sanarwar ba ta ba da amsa kai tsaye kan zargin Ousmane na cewa an yi magudi a zaben ba, zargin da ya haifar da mummunar zanga-zanga a Yamai babban birnin kasar a watan jiya. Aƙalla mutane biyu sun mutu kuma an kama daruruwa bayan barkewar zanga zangar da ta biyo bayan sanar da sakamakon zaben shugaban ƙasa da mahukunta suka yi.

DAILY EPISODE HAUSA

LIKE & FOLLOW US ON FACEBOOK & TWITTER

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail Kankara is the founder and CEO of AIACCESS Contractors and the Managing Editor OF Daily Episode

Related Posts

Jami’an C-Watch

An Zargi Jami’an C-Watch Da Harbin Mutane Sama Da 30 a Garin Mabai, Jahar Katsina

by Abubakar Ismail kankara
June 11, 2025
0

Wasu daga cikin jami’an Katsina Community Watch Corps (C-Watch) sunyi harbin uwa da wabi da harsasai a Mabai, karamar hukumar...

Kotu a Najeriya ta yanke wa Yan China 9 hukuncin dauri kan laifin damfara da ta’addanci

Kotu a Najeriya ta yanke wa Yan China 9 hukuncin dauri kan laifin damfara da ta’addanci

by Abubakar Ismail kankara
June 10, 2025
0

Lagos, Najeriya — Babbar Kotun Tarayya da ke Ikoyi, jihar Lagos, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a D.E. Osiagor, ta yanke wa...

Ƴan Sanda Sun Kama Wadanda Ake Zargi da Aikata Laifuka Da Makamai Bayan Kisan Soja a Kaduna

Ƴan Sanda Sun Kama Wadanda Ake Zargi da Aikata Laifuka Da Makamai Bayan Kisan Soja a Kaduna

by Abubakar Ismail kankara
June 10, 2025
0

Jami’an ƴan sanda a Jihar Kaduna sun tabbatar da kama mutane 13 da ake zargi da hannu a kisan wani...

An harbe ‘Yan Bindiga Yayinda Sukaje Karbar Kudin Fansa

Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 37 A Jamhuriyar Nijar

by Abubakar Ismail kankara
August 17, 2021
0

Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na cewa wasu mahara sun kashe mutum 37 a kauyen Darey Dey da ke yankin Banibangou...

Mun Yafema Kowa – Cewar Kungiyar Taliban

Mun Yafema Kowa – Cewar Kungiyar Taliban

by Abubakar Ismail kankara
August 17, 2021
0

Kungiyar Taliban ta bayyana cewa za ta tabbatar kowanne dan kasar Afghanistan ya samu damar walwala tana mai cewa ba...

Auren Attajirin Duniya Bill Gates Da Matarsa Melinda Ya Rabu

Auren Attajirin Duniya Bill Gates Da Matarsa Melinda Ya Rabu

by Maryam Umar Said
August 5, 2021
0

Rahotanni daga kasar Amurka na bayyana cewar Auren mashahurin mai kudin nan na duniya Bill Gates da matarsa Melinda French...

Next Post
Gwamnatin Ekiti ta bai wa makiyaya wa’adi su yi rijista ko su bar jihar

Gwamnatin Ekiti ta bai wa makiyaya wa'adi su yi rijista ko su bar jihar

Badakalar N4.4bn: SERAP ta Maka Shugaban Majalisar Dattawa, Kakakin Majalisar Wakilai A Kotu

Badakalar N4.4bn: SERAP ta Maka Shugaban Majalisar Dattawa, Kakakin Majalisar Wakilai A Kotu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In