">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Thursday, October 16, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

Alhazan Nijeriya Sun Yi Zangza-Zanga a Saudiyya

by Abubakar Ismail kankara
June 13, 2025
in Labarai
0
Alhazan Nijeriya Sun Yi Zangza-Zanga a Saudiyya
Share on FacebookShare on Twitter
">

RelatedPosts

Daga Aikatau Zuwa Mallakar Filaye: ‘Matan da ke Alfahari da Sauyin da Suka Samu’

Yan sanda a Kano Sun Gurfanar da Mutane 333 Da Aka Kama Lokacin Zaben Cike Gurbi a Kotu

Yadda Aka Gudanar da Aikin Gyaran Makabarta a Dala

Wani Magidanci Yayi Yunƙurin Kashe Kansa Tare da Yanke Al’aurarsa Sabida Matar Daya Saka Taki Amincewa Ta Dawo

">

Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu alhazai ƴan Nijeriya sun yi zanga-zanga a birnin Makka da ke ƙasar Saudiyya a ranar Talata, Progress Radi TV Gombe ta ruwaito.

Bayanai sun nuna cewa masu zanga-zangar suna cikin jerin waɗanda hukumomin alhazan jihohinsu suka dau nauyinsu zuwa ibadar aikin hajjin bana

Rahoton ya ce, lamarin ya faru ne a wani masauƙin maniyyatan ƙasar, sakamakon alawus-alawus ɗin su, da suke zargin hukumar alhazan ƙasar (NAHCON) da kuma gwamnatin Nijeriya sun riƙe. 

Ƴan Nijeriyar da suka gudanar da zanga-zangar sun fito ne daga wata ƙabila a yankin kudancin ƙasar, abin da ma ya sa wasu daga cikin mahajjatan Arewacin Nijeriyar, zargin cewa, “Zanga-zangar ba ta rasa nasaba da ƙabilanci.”

“Wannan zanga-zangar ta ƙabilanci ce, saboda kawai shugaban hukumar NAHCON ba ɗan yankin su ba ne, kuma bai fito daga cikin ƙabilar su ba.” 

Zuwa yanzu Hukumar Alhazan Najeriya ba ta ce komai ba kan lamarin.

DAILY EPISODE 

LIKE & FOLLOW US ON FACEBOOK, X, INSTAGRAM, LINKEDIN & YOUTUBE

">
Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail Kankara is the founder and CEO of AIACCESS Contractors and the Managing Editor OF Daily Episode

Related Posts

Daga Aikatau Zuwa Mallakar Filaye: ‘Matan da ke Alfahari da Sauyin da Suka Samu’

Daga Aikatau Zuwa Mallakar Filaye: ‘Matan da ke Alfahari da Sauyin da Suka Samu’

by Yahuza Bawage
October 6, 2025
0

A wasu yankuna da ke kudancin jihar Kaduna a arewacin Najeriya, mallakar fili, musamman na noma, wani abu ne da...

zaben cike gurbi

Yan sanda a Kano Sun Gurfanar da Mutane 333 Da Aka Kama Lokacin Zaben Cike Gurbi a Kotu

by Abubakar Ismail kankara
August 18, 2025
0

Tun bayan kammala zaben cike gurbi da aka gudanar a fadin kasar nan, rundunar yan sandan jahar ta bayyana irin...

Yadda Aka Gudanar da Aikin Gyaran Makabarta a Dala

Yadda Aka Gudanar da Aikin Gyaran Makabarta a Dala

by Abubakar Ismail kankara
August 18, 2025
0

Duba da yadda rashin magudadan ruwa ke sanadiyar rubtawar kabaruruka musamman a lokutan damina, al’ummar unguwar Dala da kewaye dake...

yunƙurin kashe kansa

Wani Magidanci Yayi Yunƙurin Kashe Kansa Tare da Yanke Al’aurarsa Sabida Matar Daya Saka Taki Amincewa Ta Dawo

by Abubakar Ismail kankara
August 17, 2025
0

Rahotanni daga Jihar Borno sun bayyana cewa wani mutum mai shekara 50 da aka bayyana sunansa da Modu Isa ya...

Sarkin Rano Ya Haramtawa Iyaye Aurar da ’Ya’ya Mata Kafin Kammala Makarantar Firamare

Sarkin Rano Ya Haramtawa Iyaye Aurar da ’Ya’ya Mata Kafin Kammala Makarantar Firamare

by Abubakar Ismail kankara
August 16, 2025
0

A dai-dai lokacin da ake fama da yawan yaran da basa zuwa makaranta musamman a fadin arewacin kasar nan, mai...

Tsaro Ya Inganta

Kasa da Awa Ɗaya Bayan Ya Wallafa Cewa Tsaro Ya Inganta, ’Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa da Shi

by Abubakar Ismail kankara
August 15, 2025
0

Rahotan da Daily Episode Hausa ta tattara daka jaridar idon mikiya na nuna da cewa, yan bindiga dake yawan kashe...

Next Post
Yarjejeniyar Zaman Lafiya Da Adamu Alero: Gaskiya Ko Wasan Kwaikwayo Da Rayukan Al’umma – Dakta Ayagi

Yarjejeniyar Zaman Lafiya Da Adamu Alero: Gaskiya Ko Wasan Kwaikwayo Da Rayukan Al’umma – Dakta Ayagi

Tsohon Shugaban Kasa Obasanjo Zai Kaddamar da Ayyuka a Jihar Zamfara

Tsohon Shugaban Kasa Obasanjo Zai Kaddamar da Ayyuka a Jihar Zamfara

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In