">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Tuesday, October 14, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

Manoma a Najeriya Sun koka Kan Karyewar Farashin Hatsi

by Abubakar Ismail kankara
January 18, 2025
in Heath
0
farashin kayan abinci
Share on FacebookShare on Twitter
">
">

Manoma a Jihar Neja suna kokawa kan yadda farashin kayan abinci, musamman hatsi, ke ta sauka ba tare da tsayawa ba. Sun danganta hakan da matsalar kamfanonin Najeriya da suka koma sayen kaya daga ƙasashen ƙetare.

Manoman da ’yan kasuwa sun bayyana cewa wannan faɗuwar farashi na barazana ga rayuwarsu, duk da cewa ’yan Najeriya sun yi maraba da rahusa da ake samu a farashin abinci.

Hassan Ango Abdullahi, Shugaban Ƙungiyar Manoma ta Amana Farmers and Grains Suppliers of Nigeria, reshen Shiroro, ya tabbatar wa wakilin Aminiya cewa farashin kayan abinci ya sauka sosai a wasu manyan kasuwannin jihar.

Ya ce kamfanoni yanzu sun fi sayen kaya daga ƙasashen Chadi, Ghana, da wasu ƙasashe saboda farashin can ya fi sauƙi. Abdullahi ya bayyana cewa a farkon lokacin rani, buhun wake mai nauyin kilogiram 100 ya kai N103,000, yayin da waken soya ya kai N105,000. Sai dai yanzu farashin ya sauka zuwa N80,000.

RelatedPosts

Hukumar Hisbah Ta Fara Kauda Yara Masu Gara-Ranba Daga Titunan Kano

Ta’adanci: Jami’an Tsaro Sun Fara Sintiri A Dazukan Jihar Kano

Harin Kagara: An Sake Bude Makarantu A Neja

Kotu ta dakatar da yin muƙabalar Sheikh Abduljabbar da Malaman Kano

">

DAILY EPISODE HAUSA

KU BIYO MU A FACEBOOK DA X

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail Kankara is the founder and CEO of AIACCESS Contractors and the Managing Editor OF Daily Episode

Related Posts

Hukumar Hisbah Ta Fara Kauda Yara Masu Gara-Ranba Daga Titunan Kano

Hukumar Hisbah Ta Fara Kauda Yara Masu Gara-Ranba Daga Titunan Kano

by Abubakar Ismail kankara
December 31, 2024
0

Wanan na zuwa ne bayan da humar tasha alwashin kawo sauyi wajen gyara tarbiya da kuma kauda duk wata barazana...

Ta’adanci: Jami’an Tsaro Sun Fara Sintiri A Dazukan Jihar Kano

Ta’adanci: Jami’an Tsaro Sun Fara Sintiri A Dazukan Jihar Kano

by Abubakar Ismail kankara
June 10, 2021
0

Jami’an Tsaro da suka hada da dakarun soji, ’yan sanda da na hukumar Civil Defence da ma mafarauta, sun fara...

Da Ɗumi-Ɗumi: Kali Video Ɗaliban Kagara Da aka Sako

Harin Kagara: An Sake Bude Makarantu A Neja

by Abubakar Ismail kankara
March 29, 2021
0

Gwamnatin Jihar Neja ta ba da umarnin bude daukacin makarantun gwamnatin da ta rufe bayan an yi garkuwa da daliban...

Kotu ta dakatar da yin muƙabalar Sheikh Abduljabbar da Malaman Kano

Kotu ta dakatar da yin muƙabalar Sheikh Abduljabbar da Malaman Kano

by Abubakar Ismail kankara
March 5, 2021
0

Wata kotu a jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta dakatar da yin muƙabala tsakanin Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara da...

Da Dumi Dumi: Buhari ya umarci jami’an tsaro su harbe duk wanda aka gani da AK-47

Da Dumi Dumi: Buhari ya umarci jami’an tsaro su harbe duk wanda aka gani da AK-47

by Abubakar Ismail kankara
March 4, 2021
0

Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci jami’an tsaro su harbe duk...

Babu Bambanci Tsakanin Nnamdi Kanu, Igboho da Shekau – Adamu Garba

Babu Bambanci Tsakanin Nnamdi Kanu, Igboho da Shekau – Adamu Garba

by Abubakar Ismail kankara
February 28, 2021
0

Tsohon dan takarar shugaban kasa, Adamu Garba, ya ce babu wani bambanci tsakanin shugaban kungiyar Indigenous People of Biafra, Nnamdi...

Next Post
Hukumar Hisbah

Hukumar Hisbah Ta Maida Naira Miliyan 212 Ga Masu Hakki a 2024

fashewar tankokin manfetur

Tinubu Ya Kafa Kwamitin Dakile Fashewar Tankokin Mai a Najeriya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In