1-GANYEN DORAWA
2-SASSAQE DORAWA
3-KAUCE DORWA
4-SAIWA DORAWA
5+FURE DORAWA (TUNTU)
‘6-YA’YA DORAWA (KALWA)
7-GARIN ‘YA’YA (GARIN DORAWA)
8′-YA’YA DORAWA (MAKUBA)
KO WANNE A CIKIN SU MAGANI NE NA MUSAMMAN A GARGAJIYANCE
GANYEN DOROWA
1-ASMA
Shan Garin Ganyen Dorawa Rabin Cokali a Ruwan Dumi Yana Maganin Asma
2-CUTAR FATA
Ana Dafa Danyen Ganyen Dorawa Ayi Wanka Dashi Ruwan Da Dumi Yana Maganin Cututtukan Fata
SASSAKEN DORAWA
1-SAURIN JIN FITSARI
Wanda ke Fama da Yawan Yin Fitsari Akai-Akai,
Ya Nemi Sassaken Dorawa Ya Dafa Yana Sha Zai Rabu da Wannan Matsalar
2-ZAFIN CIKI
Wanda Cikin Shi Ke Yawan Daukar Zafi Ko da Yaushe Yasha Garin Sassaqen Dorawa Sau Daya Arana Kwana 3
SAIWAR DORAWA
1-SANYI
Ana Dafa Saiwar Dorawa da Jar Kanwa Asha Sau Daya Kwana 3 Tana Maganin Sanyi
2- KURGA
Ana Dafa Saiwar Dorawa Idan Ta Huce Ya Koma Mai Dumi A Tsuma Yaro Yana Maganin Kurga
BOWON DORAWA
1-TARI
A Dafa Bawon Dorawa Guda Daya Rak da Ruwa Lita 2 Asha Qaramin Kofi Sau daya a rana Lokacin da zaa Sha Asa Zuma Cokali Daya a Sha Kofi Daya Kullun Har Ya kare Cikin Ikon Allah Ko Wanne Irin Tari ne Zaa Rabu da shi
2-BASIR
Garin Bawon Dorawa Mai Laushi Asha Cokalin Nescafe Sau Daya A Rana a Kowanne Irin Nuin abin Sha Zaa Rabu da BASIR Ko Wanne Irin ne
‘YA’YAAN DORAWA (KALWA)
1-KANSA
Garin Yayan Dorawa na Maganin Kansa ko Wacce Iri Idan Ana Shan Shi da Nono
2-MAKOKO
A Soya Yayan Dorawa A Maida Su Gari Ana Sha A Ruwan Dumi Maganin Makoko ne
KAUCEN DORAWA
1-TAIFOT
A Dafa Kaucen Dorawa A Sha karamin Kofi Sau Daya ARana Yana Maganin Taifot Komai yawan shi Ajiki
2-CIWON GABOBI
Mai Fama da Ciwon Gabobi Ya Dafa Kaucen Dorawa Yasha Zai Sami Lafiya
FUREN DORAWA
1-CIWON KODA
A Dafa Furen Dorawa A Sha karamin Kofi na Ruwan Mako 3 Yana Maganin Ciwon koda
2- KUMBURI -KO AMAI
A Maida Furen Dorawa Gari Asha karamin Cokali a Kowanne Irin Abin Sha Sau 2 A Rana Kwana 7 Duk yadda Matsalar Kumburi ta Kai Zaa Sami Lafiya Ian
GARIN DORAWA
1-ULSA
[1/11, 1:38 PM] Abubakar Ismail kankara: MAGANIN CIWON HAQORI
CIWON HAQORI
ASami Itacen Tumfafiya ADafa Da Jar Kanwa aKuskura da Dimin Shi Safe da Yamma Har Kwana 3,
Haqora Zaa Warke,
KOGON HAQORI
A dibi Audugar Cikin Kwallon Tumfafiya a Dangwali Nonon ta Kadan asa Cikin Kogon, ARiqa Yin Haka Lokaci-Lokaci, Kogon Zai Cike, (Amma fa Akwai Zafi)
TSUTSAR HAQORI
ATafasa Saiwar Tumfay aKuskura da Dimin Shi, Sau 3 A Rana Kwana 2,
Zaka Rabu da Ita,,
HAQORA MAI JINI
ADafa Sassaqen Tumfafiya da Ganyen ta A Sa Gishiri Kadan, AKuskura Baki da Dumi-Dumi Sau 3 A Rana Kwan 1 Zaayi,
Haqora ZaSu Daina Jini
WARIN BAKI
A Dafa Furen Tumfafiya da Kwallon Ta Idan Ruwan Ya Huce ASa Abin Wanke Baki (Brush) Ana Wanke Bakin Bayan an Dan Guntsi Ruwan
Kayi Ban Kwana da Doyin Baki,
HASKEN HAQORA
A Shanya Furen Tumfafiya Idan Ya Bushe A Maida Shi Gari A Hada Shi da Alaf Kadan, ADan Gwala da Buroshi ko Asuwaki AWanke Baki,
Haqora Za suyi Fari Tas,
DATTIN GORO KO HAYAQIN TABA
ADafa Furen Tumfafiya da Lemun Tsami (Lime) AWanke Baki Dashi da abin Wanke Baki (Brush)
Dattin Zai Fita Daga Baki Gaba daya
KU BIYO MU A FACEBOOK DA X