">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Wednesday, October 15, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

TSUMIN DAREN FARKO

by Abubakar Ismail kankara
January 8, 2025
in Uncategorized
0
TSUMIN DAREN FARKO
Share on FacebookShare on Twitter
">

RelatedPosts

Daga Aikatau Zuwa Mallakar Filaye: ‘Matan da ke Alfahari da Sauyin da Suka Samu’

Yan sanda a Kano Sun Gurfanar da Mutane 333 Da Aka Kama Lokacin Zaben Cike Gurbi a Kotu

Yadda Aka Gudanar da Aikin Gyaran Makabarta a Dala

Wani Magidanci Yayi Yunƙurin Kashe Kansa Tare da Yanke Al’aurarsa Sabida Matar Daya Saka Taki Amincewa Ta Dawo

">
">
Dafa tsumi a cikin kayan mata shine wanda ake ganin yafi komai sauƙi wajen dafawa da kuma wajen aiki dashi babu wata wahala to saidai shima yana da wasu ka’idodi wanda idan bakiyi daidai ba ko dai ya ɓata miki ciki ko kuma yaƙi yi miki aiki domin idan kika saka ruwan yayi yawa bazai bada ni’ima ba saidai ya fito kawai a fitsari,
idan kuma ruwan yayi kaɗan tofa zai iya ɓata miki ciki, saboda haka wannan yanada sauƙin haɗawa sannan yana bada ni’ima nan take amma ki tabbatar kinyi shi daidai,
sunansa *TSUMIN DAREN FARKO*
wajibi ne idan kinada yarinyarda zaki aurar ki mata wannan tasha a kallah tsawon mako guda kafin aure, wannan tsumin basai amarya ba, koda mace ta shekara 50 matuƙar tana kwanciya da miji zata iya shansa kuma nan take zataga aikinsa,
Sassaƙen mangwaro
Sassaƙen ɓaure
Sassaƙen kanya
Bangaren itace Waɗannan kaɗai kike buƙata idan yawansu ya cika roba me girman lita ɗaya to ruwan da zaki zuba musu yakai lita uku, abun nufi ana so ruwan ya zama 75% su itatuwan su zama 25%,
Idan kin zuba itatuwan a cikin ruwan anaso ki saka kanan fari cokali ɗaya haka shima minanas, shima ɗan bashanana kowanne yawansa yakai cokali ɗaya babba , wannan fa idan adadinsa yakai lita uku ne idan ya ɗara akan hakan to kayan haɗinki zasu ƙaru haka zalika idan suka ragu kayanki zasu ragu,
Ki bari su dafu saiki sauƙe ki barshi ya huce saiki tace ruwan shikenan kinsamu tsumi wanda idan adadin sa yakai lita uku to zakiyi kwana uku kina sha safe da maraice, kina iya saka zuma ko Mazar ƙwaila, don ya danyi tsaki anfison mazar ƙwaila,
*KARIN BAYANI* idan kina al’ada bazaiyi kisha ba koda kuwa amarya akeyiwa domin yana cikin kayan mata wanda bazai zauna akikin mace ba, koda ma bakya al’ada idan kina yawan jin sha’awa to zai iya zuba, atakaice dai amfanin wannan tsumin a matar aure shine ya zama tana tareda mijinta, ita kuma budurwa zai temaka wata wajen zama da ni ima kafin aurenta.
Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail kankara

Abubakar Ismail Kankara is the founder and CEO of AIACCESS Contractors and the Managing Editor OF Daily Episode

Related Posts

Daga Aikatau Zuwa Mallakar Filaye: ‘Matan da ke Alfahari da Sauyin da Suka Samu’

Daga Aikatau Zuwa Mallakar Filaye: ‘Matan da ke Alfahari da Sauyin da Suka Samu’

by Yahuza Bawage
October 6, 2025
0

A wasu yankuna da ke kudancin jihar Kaduna a arewacin Najeriya, mallakar fili, musamman na noma, wani abu ne da...

zaben cike gurbi

Yan sanda a Kano Sun Gurfanar da Mutane 333 Da Aka Kama Lokacin Zaben Cike Gurbi a Kotu

by Abubakar Ismail kankara
August 18, 2025
0

Tun bayan kammala zaben cike gurbi da aka gudanar a fadin kasar nan, rundunar yan sandan jahar ta bayyana irin...

Yadda Aka Gudanar da Aikin Gyaran Makabarta a Dala

Yadda Aka Gudanar da Aikin Gyaran Makabarta a Dala

by Abubakar Ismail kankara
August 18, 2025
0

Duba da yadda rashin magudadan ruwa ke sanadiyar rubtawar kabaruruka musamman a lokutan damina, al’ummar unguwar Dala da kewaye dake...

yunƙurin kashe kansa

Wani Magidanci Yayi Yunƙurin Kashe Kansa Tare da Yanke Al’aurarsa Sabida Matar Daya Saka Taki Amincewa Ta Dawo

by Abubakar Ismail kankara
August 17, 2025
0

Rahotanni daga Jihar Borno sun bayyana cewa wani mutum mai shekara 50 da aka bayyana sunansa da Modu Isa ya...

Sarkin Rano Ya Haramtawa Iyaye Aurar da ’Ya’ya Mata Kafin Kammala Makarantar Firamare

Sarkin Rano Ya Haramtawa Iyaye Aurar da ’Ya’ya Mata Kafin Kammala Makarantar Firamare

by Abubakar Ismail kankara
August 16, 2025
0

A dai-dai lokacin da ake fama da yawan yaran da basa zuwa makaranta musamman a fadin arewacin kasar nan, mai...

Tsaro Ya Inganta

Kasa da Awa Ɗaya Bayan Ya Wallafa Cewa Tsaro Ya Inganta, ’Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa da Shi

by Abubakar Ismail kankara
August 15, 2025
0

Rahotan da Daily Episode Hausa ta tattara daka jaridar idon mikiya na nuna da cewa, yan bindiga dake yawan kashe...

Next Post
AMFANIN ZUMA

AMFANIN ZUMA

Katsina Zuwa Jibia

Hanyar Katsina Zuwa Jibia Tana Buƙatar Taimakon Gaugawa ...

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In