">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Tuesday, October 14, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

Kotu Ta Tilastawa Likitoci Masu Neman Qwarewa Da Su Janye Yajin Aiki

by Maryam Umar Said
August 24, 2021
in PC Games
0
Kotu Ta Tilastawa Likitoci Masu Neman Qwarewa Da Su Janye Yajin Aiki
Share on FacebookShare on Twitter
">
">

Ana iya tuna cewa, tun a ranar 1 ga watan Agusta ne Likitocin suka shiga yajin aikin na sai baba ta gani domin a biya musu bukatunsu. Gwamnatin Tarayya Ta Gaza Cimma Matsaya Da Likitoci Masu Neman Qwarewa

A kan haka ne Ministan Kwadago, Dokta Chris Ngige ya mika batun hannun Kotun Da’ar Ma’aikata domin daukar mataki, inda wasu bayanai ke cewa gwamnati na son ta dakatar da biyan albashin likitocin da ke yajin aiki.

Wata Kotun Masana’antu da ke zamanta a Abuja, ta umarci Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa a Najeriya da su janye yajin aikin da suke yi.

A hukuncin da ta yanke a ranar Litinin, Mai Shari’a John Tagrema ya umarci dukkan bangarorin da su jingine duk wani nau’i na bayyana fushi da ke tsakaninsu sannan su saurari hukuncin da za ta yanke a gaba.

RelatedPosts

Yajin Aiki – Gwamnati Ta Saba Yarjejeniyarta, ASUU

Ba Za Mu Biya Ku Albashi Ba Matsawar Kuna Yajin Aiki – Gwamnati Ga Qungiyar NARD

Gwamnatin Tarayya Ta Gaza Cimma Matsaya Da Likitoci Masu Neman Qwarewa

Martani Ga Arewa: Yarbawa Za Su Fara Yajin Aikin Cin Nama

Wannan na zuwa ne bayan da Gwamnatin Tarayya ta nemi kotun ta tilasta wa Likitocin da su janye yajin aikin.

Kungiyar Likitocin ta Nigerian Association of Resident Doctors NARD, ta ki amincewa da tayin da gwamnatin Tarayya ta yi mata da zummar ta janye yajin aikin da take yi.

Shugaban Kungiyar, Dokta Okhuaihesuyi Uyilawa ne ya bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai jim kadan bayan kammala taron da suka yi da wakilan gwamnatin ranar Lahadi a Abuja.

Dokta Uyilawa ya ce sun ki amincewa da yarjejeniyar ce saboda akwai sakin layin da ba a fayyace musu ba duk da cewa Babbar Kungiyar Likitoci ta NMA ce ta kulla yarejejeniyar da gwamnati.

">

DAILY EPISODE HAUSA

KU BIYO MU A FACEBOOK DA TWITTER

Maryam Umar Said

Maryam Umar Said

Related Posts

Yajin Aiki – Gwamnati Ta Saba  Yarjejeniyarta, ASUU

Yajin Aiki – Gwamnati Ta Saba Yarjejeniyarta, ASUU

by Maryam Umar Said
August 30, 2021
0

Gwamnatin tarayya ta saba alkawarin da ta dauka, wanda hakan ya janyo kungiyar malaman jami'o'i ta kasa ASUU, shawarar komawa...

Ba Za Mu Biya Ku Albashi Ba Matsawar Kuna Yajin Aiki – Gwamnati Ga Qungiyar NARD

Ba Za Mu Biya Ku Albashi Ba Matsawar Kuna Yajin Aiki – Gwamnati Ga Qungiyar NARD

by Maryam Umar Said
August 13, 2021
0

In baku manta ba a baya ana neman matsayane tsakanin gwamnatin tarayya da qungiyar likitoci masu neman qwarewa (NARD). Gwamnatin Tarayya...

Gwamnatin Tarayya Ta Gaza Cimma Matsaya Da Likitoci Masu Neman Qwarewa

Gwamnatin Tarayya Ta Gaza Cimma Matsaya Da Likitoci Masu Neman Qwarewa

by Maryam Umar Said
August 10, 2021
2

Gwamnatin tarayya ta kasa cimma matsaya tsakaninta da qungiyar likitoci masu neman qwarewa na qasa (NARD), domin kawo qarshen yajin...

Martani Ga Arewa: Yarbawa Za Su Fara Yajin Aikin Cin Nama

Martani Ga Arewa: Yarbawa Za Su Fara Yajin Aikin Cin Nama

by Abubakar Ismail kankara
March 3, 2021
0

Kungiyar kare hakkin Yarbawa ta Afenifere, tare da sanannen ɗan ta’addan nan Gani Adams, Sunday Adeyemo wanda akewa lakabi da...

Yajin aikin ‘yan A-Daidaita-Sahu yana ci gaba da gurgunta harkokin sufuri a Kano

Yajin aikin ‘yan A-Daidaita-Sahu yana ci gaba da gurgunta harkokin sufuri a Kano

by Abubakar Ismail kankara
February 23, 2021
0

An shiga rana ta biyu ta yajin aikin da direbobin babura masu kafa uku da aka fi sani da adaidaita...

League of Legends New Hero Update: Vel’Koz in First Contact

by Abubakar Ismail kankara
December 23, 2016
0

League of Legends released a new update for their hero Vel’Koz. You may need to check this update now.

Next Post
Sojoji Sun Dauki Alwashin Daukar Fansa Kan Kashe Sojoji Da Garkuwa Da Su A NDA Kaduna

Sojoji Sun Dauki Alwashin Daukar Fansa Kan Kashe Sojoji Da Garkuwa Da Su A NDA Kaduna

Gwamnatin Tarayya Ta Tabbatar Da Daukan Mutane 510,000 A Kashin Farko Na N-Power

Gwamnatin Tarayya Ta Tabbatar Da Daukan Mutane 510,000 A Kashin Farko Na N-Power

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In