">
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
Saturday, August 16, 2025
No Result
View All Result
NEWSLETTER
Daily Episode Hausa
-18 °c
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu
No Result
View All Result
Daily Episode Hausa
No Result
View All Result
">

An Haramta Zancen Dare Tsakanin Matasa A Kano

by Maryam Umar Said
August 27, 2021
in Gaming, Labarai
1
An Haramta Zancen Dare Tsakanin Matasa A Kano
Share on FacebookShare on Twitter
">

Mahukuntan karamar hukumar Rano da ke Jihar Kano sun kafa wata sabuwar doka da za ta hana zance ko hirar dare tsakanin ýan mata da samari matasa har da zawarawa.

Mahukuntan sun ce sun sanya dokar ce tsakanin masu neman aure a fadin karamar hukumar da zummar kawo tsafta tsakanin samari da ’yan mata da ma zawarawa.

Wata sanarwa da Shugaban Karamar Hukumar Rano, Dahiru Muhammed Ruwan Kanya, ya fitar ta ce an dauki matakin ne ganin yadda ake lalata ’yan mata da sunan neman aure.

Shugaban Karamar Hukumar, ya ce lalacewar tarbiyya ce dalilin kafa dokar, don haka ya zama tilas su tabbatar da kyakkyawar tarbiyya a tsakanin matasa da zawarawan yankin.

RelatedPosts

Kasa da Awa Ɗaya Bayan Ya Wallafa Cewa Tsaro Ya Inganta, ’Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa da Shi

Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wadanda Suka Kashe Tsohon Kwamishina a Katsina

Ana Neman Tallafin Jama’a Domin Ceto Jariri da Aka Haifa da Cutar Gastroschisis a Jigawa

An buƙaci ‘yan Kano da Jigawa da ke kewayen Tiga Dam da su tashi saboda fargabar ambaliyar ruwa

Ya kara da cewar, daga yanzu iyaye da sauran al’ummar gari za su tabbatar ana zance bisa tsarin da aka shimfida.

Kazalika, ya ce hukumar Hisbah da sauran masu ruwa da tsaki a Rano da suka hada da limamai da manyan gari za su tabbatar da dorewar dokar.

Sannan ya kara da cewa jami’ai za su rika gudanar da sintiri domin tabbatar da cewa ba a samu masu kunnen kashi da za su yi fatali da dokar ba.

Wannan ba shi ne karo na farko da aka kafa irin wannan doka a jihar Kano ba.

">

Ko a watannin da suka gabata mahukunta a unguwar Tudun Yola da ke Birin Kano sun kafa dokar hana zancen dare a tsakanin samari da ’yan mata domin gujewa aikata barna.

">

DAILY EPISODE HAUSA

KU BIYO MU A FACEBOOK DA TWITTER

Source: Dailytrust
Maryam Umar Said

Maryam Umar Said

Related Posts

Tsaro Ya Inganta

Kasa da Awa Ɗaya Bayan Ya Wallafa Cewa Tsaro Ya Inganta, ’Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa da Shi

by Abubakar Ismail kankara
August 15, 2025
0

Rahotan da Daily Episode Hausa ta tattara daka jaridar idon mikiya na nuna da cewa, yan bindiga dake yawan kashe...

Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wadanda Suka Kashe Tsohon Kwamishina a Katsina

Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wadanda Suka Kashe Tsohon Kwamishina a Katsina

by Humaira Muhammad
July 30, 2025
0

Babbar Kotun Jihar Katsina mai lamba 9, karkashin jagorancin Mai Shari’a I.I. Mashi, ta yanke hukuncin kisa ga mutum biyu...

cutar gastroschisis

Ana Neman Tallafin Jama’a Domin Ceto Jariri da Aka Haifa da Cutar Gastroschisis a Jigawa

by Abubakar Ismail kankara
July 30, 2025
0

Kasa da sa’o’i 24 da haihuwarsa, jariri mai suna Salisu Sale wanda aka haifa da cutar gastroschisis – wata larura...

ambaliya

An buƙaci ‘yan Kano da Jigawa da ke kewayen Tiga Dam da su tashi saboda fargabar ambaliyar ruwa

by Abubakar Ismail kankara
July 25, 2025
0

Biyo bayan hasashen da Hukumar Yanayi ta Ƙasa (NiMet) da Hukumar Kula da Ruwa ta Ƙasa (NIHSA) suka fitar, wanda...

Jamil Mabai

Gwamnan Katsina ya naɗa Jamil Mabai a matsayin Mataimaki na Musamman

by Abubakar Ismail kankara
July 19, 2025
0

A wani mataki na ƙarfafa shugabanci da inganta hanyoyin sadarwa tsakanin gwamnati da al’umma, Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar...

Hotuna: Rundunar Tsaro Ta Ragargaza Ƴan Ta’adda da Sansaninsu a Borno

by Abubakar Ismail kankara
July 7, 2025
0

A wasu hotuna da rundunar sojin Najeriya ta fitar, an nuna yadda dakarunta suka samu nasarar kashe ƴan ta’adda da...

Next Post
Riqaqqen ‘Dan Bindiga Ya Nemi Gwamnati Ta Biyashi Diyyar Asarar Da Aka Yi Masa – Katsina

Riqaqqen 'Dan Bindiga Ya Nemi Gwamnati Ta Biyashi Diyyar Asarar Da Aka Yi Masa - Katsina

Yanzu Haka Kungiyar Taliban Tana Da Damar Mallakar Sama Da Dala Biliyan 85

Yanzu Haka Kungiyar Taliban Tana Da Damar Mallakar Sama Da Dala Biliyan 85

Comments 1

  1. Salisu Muhammad Diso says:
    4 years ago

    Masha Allah!!
    wannan doka tayi daidai!!

    gabadai-gabadai Hukumar Hisbah!!!!

    Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

">
  • Talla
  • Tuntube Mu
  • Gida
TUNTUBE MU: 08032398985 info@dailyepisode.ng

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
  • Tsaro1
  • Bincike
  • Siyasa
  • Qalubalen Mu
  • Aiki/Sana’a
  • Ra’ayi
  • Tuntube Mu

Copyright © 2025 DAILY EPISODE HAUSA Designed by AIACCESS CONTRACTORS

Login to your account below

Forgotten Password?

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In