Ýan bindiga sun kai sabon hari a unguwar Keke da ke Karamar Hukumar Chikun ta Jihar Kaduna.
Ýan bindigar sun dirarwa yankin ne da misalin 12 na daren Litinin suna ta harbe-harbe.
Ana tsammanin ýan bindigar sunyi garkuwa da mutane kimanin 18.
Har yanzu dai bawani bayani daga bakin rundunar ýan sanda a kan faruwar lamarin.
Karin bayani na nan gaba….
KU BIYO MU A FACEBOOK DA TWITTER